@poet_miemie: 📢 SANARWA GA MATASA DA AL’UMMAR JIGAWA! Muna kira ga dukkan ’yan Jigawa da suke son ganin ci gaba, hadin kai da kyakkyawar makoma ga jiharmu da su kasance cikin wannan tafiya. Santuraki Movement na bude kofa ga duk wanda yake da sha’awar shiga tare da bayar da gudunmawarsa wajen gina wannan tafiya. 🤝 Kana son shiga Santuraki Movement? Ka turo mana DM kai tsaye, ka bayyana cewa: “Ina son a saka ni cikin Santuraki Movement.” Sannan ka turo lambar wayarka domin a tuntube ka kuma a saka ka cikin tsarin kungiyar. 📌 Kar ka tsaya kallo daga gefe — ka kasance cikin tafiyar. Santuraki Movement — Hadin Kai, Matasa, da Makoma. 🇳🇬 📩 DM ɗinmu a bude yake. #fypシ゚viralシ #jigawastate #fypシ゚viral @DAN_LAMIDO @lls_movement