@bashtvmedia: 🚨Akwai Babbar matsala #hausatiktok #health #fypシ゚viralシ #fypシ

BASH TV MEDIA
BASH TV MEDIA
Open In TikTok:
Region: US
Sunday 13 September 2026 18:39:15 GMT
67025
9425
180
4794

Music

Download

Comments

m.soyayya
M soyayya :
Allah yasa mudace
2026-09-13 20:55:27
0
etzibrazzy
DON KHALID :
Harda Hollandia Youghurt itama wlh akwai Fake da Manja Shima
2026-09-13 21:25:11
0
ibrahimahmadabubaka
ابراهيم اححد ابراهيم 🕌📿🕌 :
ina sha Allah muna godya
2026-09-13 18:48:35
9
hennaloungesokotobackup
Narnah muhammad :
Allah ya bani miji nagari
2026-09-13 19:28:26
11
abdulazeez_bin_muhd
abdulazeez_bin_muhd :
To pepsodent fa please
2026-09-13 22:22:33
0
mubarak.saleh5
Mubarak Saleh :
wlh nawa fake news 😭😭
2026-09-13 21:24:53
0
nazirou.rabiou.at
Nazirou Rabiou Attijany :
wan nan jabu ne ko orginal gaskiya inransa diyawa shagona
2026-09-13 19:18:27
6
ismailamadou943
ismã'iĺ 💎I…S🇳🇪 :
wannan fa
2026-09-14 00:52:22
0
yusufhassan6091
Yusuf Hassan :
Gaskiya ni nayo observing din wannan da dadewa wallahi hankalina baya kwanciya da wancan kuma yawanci jabun ne yafi yawa🥺🥺 wallahi
2026-09-13 19:16:19
7
ousseniabdouissahakk
🕋Kaka Elh Ousseïni ☪️🕋💯🇳🇪 :
shiyasa yanzu nafi shekara biyar bana aiki da Makline tunda naji wa azin Albani akan wanke baki da Zuma na dena anfani da Makline.
2026-09-13 22:03:41
4
aisha.muhammad3771
Aisha Muhammad :
Allah yasa mudace 🙏
2026-09-13 20:58:20
0
safwanisahahmad
Safwan :
mungode sosai Kaikuma Allah yakaro daukaka 🙏
2026-09-13 21:58:07
3
yackzman22
Yacksman :
Good bless you
2026-09-13 19:39:05
0
jafar.yusuf.danfa
JAFAR YUSUF DANFAKO :
Ai na dade da daina amfani da kalar kowane Maclean, na koma yin asawaki.
2026-09-13 20:00:34
4
abdulrashidabub957
Abdul rashid :
A Gaskiya k iyatallah wlh
2026-09-13 21:22:36
2
abdulaye85
Sʜᴀᴍᴀ_ Uɴᴜ 🄲🅸🌴 :
Yanxu haka dashi nake anfani anan côte d'ivoire 🇨🇮 Subhanallah 😳
2026-09-13 23:13:08
0
abubakarnormal0
Normal001🇳🇬 :
ai matsalar babu wani supermarket ko provision da zasu yarda ka matso shi haka
2026-09-13 19:28:33
0
as093346
Easha :
Dan allaah yan uwa ku taimakeni da 5k dan allaah zanyi jarin alawan madara dan allaah 😭
2026-09-13 20:18:20
0
ibnkhamis.1
 ALIYU JEGA  :
Wlh nayi aiki da original amma yanzu ina ivory Coast 🇨🇮🇨🇮kuma agida nasayo wani amma naga jabune
2026-09-13 19:28:30
0
0maianiyabawanmaimimiya
Mai aniya msyn syyd aliyu u :
2026-09-13 19:36:40
2
abba.sani.rano8
abba Sani rano :
nidai da sensodyne nake amfani
2026-09-13 21:10:33
1
hafizabdallah5
hafizabdallah5 :
muna gdy da bayani Allah yasaka da
2026-09-13 19:37:19
1
dan.usmana5
Dan_usman227 :
Nima wlh banida mai sai wanan
2026-09-13 23:44:06
0
To see more videos from user @bashtvmedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About