Bafa abun dariya bane akwai darasi cikin maganar ga
2026-09-14 08:10:32
16
Moussa :
Gaskiya wlh yayi magana mai zurfin tunané😂😂😂
2026-09-13 19:47:56
21
DR.RABEEL :
wannan haka yake wlh akwae aeki a gaban mu🥰
2026-09-13 21:51:20
9
Adam Mai gari :
wannan maganar fa ta hankali ce
2026-09-14 10:20:27
2
muhammad_saif07 :
Magana ce tq hankali mai tada hankali Amma mafi saukin Amsawa ce domin tambaya ce wadda sai da aka fara Baka amsar ta a duniya kafin zuwa lahira mu zurfafa tunani abune simple Ftn Allah ya bamu da cewa 🙏
2026-09-14 12:17:18
2
Auwal Dan Alh.Makole :
Wallashi akwai darasi chikin wannan Vedio
2026-09-14 06:19:33
5
DAN AREWA 🇰🇼 :
chub gidan magana Allah ya dawo da kaii kan hanya
2026-09-13 20:51:55
5
IBH :
Allah sarki abun tausayi
2026-09-14 08:40:04
2
Lawan M ahmad :
wlh kafadi gaskiya
2026-09-14 09:52:59
1
Al'Sadiqul-Ameen cooling Tech :
gaskiya akwai wani abu Babb anan fa
2026-09-13 20:31:52
6
yakubuabdulyakeen :
wallahi chiwi na da Imani. Yana tsoron haduwan shi da Allah ne
2026-09-13 22:39:50
7
ZEEAFRICANA ❤️(African express :
Tsakani da allah maganar nan abin dubawa ne
2026-09-14 11:39:55
1
sulaiman Muhammad :
gaskiya kam
2026-09-14 07:56:17
1
Dan hajiya (Abu Nihlah) :
Allah ya gafarta mana 🙏
2026-09-14 09:20:57
1
real Salisu sabitu kandawa :
wanna haka yake kaima kazama malam
2026-09-13 20:57:20
5
momj's :
Allah sarki
2026-09-14 07:25:17
1
Shamsu Adamu :
😂😂😂🤣. Allah yasa mucika da Imani
2026-09-14 09:26:22
1
A A man kware :
Mu bi Allah kawae in shaa Allah zamu amsa
2026-09-14 07:21:40
1
smart_choice_ng :
Wlhi sai ka mutu sai dai kayi hakuri😂🙌🏻
2026-09-14 08:50:55
1
Alh bukar Ba kasim :
maganashi akwi wa'azi wanda yagane
2026-09-14 10:34:58
1
Talba001 :
😆
2026-09-13 20:10:06
2
Alhaji Balewa :
2026-09-13 22:21:08
1
To see more videos from user @saleemyusufmuhammadsambo, please go to the Tikwm
homepage.