@rfi_ha: Kashi ɗaya cikin ɗari ne kawai na waɗanda ke kiran kansu chef suka san me suke yi a Arewa – Chef Amos Hadiza Ibrahim Ango A cikin shirin mu na Sai Da Ku... na wannan rana mun tattauna da Hadiza Ibrahim Ango da aka fi sani da Chef Amos, kan yadda ta yi shura a fannin girke-girke da ma ƙalubalen da ke cikin sana’ar haɗi da kallon da ta ke yi wa masu tasowa a yankin Arewa a wannan fanni na sana’ar gire-girke da wallafawa a kaffafen sada zumunta. Domin kallon cikakken shirin ku garzaya shafinmu na Youtube: https://youtu.be/xX0-xrroyeE