@abbasuleiman4353:

corporal of police 🚓🚨
corporal of police 🚓🚨
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 September 2026 20:32:15 GMT
37080
1988
203
49

Music

Download

Comments

nusaibarabiu978
zeeey gombe :
insha allah sai anyiwa kanwarka da yarka da yayarka da matarka da uhhhmmhhhu duk sai anyi dasu Allah yasakamiki😭😭😭😭
2026-09-14 16:58:29
23
ahmad_fb
AHMAD💔 :
bro wlh narasa meyake da munka shifa so bawasa bane sbd in shaa Allah bakai ba duk wadda yace zaichi amanar so wlh sai yarama lokacin da baiyii tunani bah sbd kaji tsoron Allah 🫵🫂
2026-09-14 08:09:36
16
ummu.aeesh5
Ameerah50 :
Hmmmm mata kullum baka ganiwa karshi kuzo kuzama abin tausayi narabu da Wanda nafi so wlhi nasoshi sosai Amma bawani abu da zanci idannatuna nakega na cuci kaina saboda wlhi hannuna ban bari ya taba rikewaba so Alhamdulillah ko zobe ba yadda baiyi ba akan na bashi hannuna yasamin Allah naki
2026-09-16 14:19:46
3
ashfatabdullah123
@ashfatabdullah123 :
sakaiya na nan zuwa karki damu yar uwa
2026-09-13 21:32:43
5
mhizrukkysaeed200
👑✨Rukaya Pearl✨👑 :
Hmmmmmmmm
2026-09-17 10:51:08
1
yasmeen272061
yasmeen272061 :
Insha Allah sai Allah yamata sakayya
2026-09-14 06:11:24
2
king____kamal
꧁༒☬KING___KHAMAL☠☬༒꧂ :
man Shi alkawarin ubangiji baya gushewa duk yadda kayi sai anyima
2026-09-14 12:20:05
5
rabiya1061
rabiya :
toh allah ya sakamata da mafi alkhaïri Wanda a yanda takema ze iya sonta
2026-09-16 12:28:00
0
saliskd1
salis kd :
Allah yakara, san xuciya bacin xuciya
2026-09-14 18:13:03
0
abusadiq395
SON OF A PRAYING MOMMA 🙏💯😇 :
Kai jama a
2026-09-14 08:15:25
0
user2746936663386
user2746936663386 :
Allah ya hadamu da masoyan gaskiya
2026-09-15 15:55:13
1
aisha.musa.ahmad6
Aisha musa Ahmad :
Allah kasa mudace amma akwai matsala a wnnn rayuwa
2026-09-13 21:17:20
5
fatimazarah197
fatima zarah 😍♥️ :
lnsha Allah sai Allah yamata sakaiya nan kusa bada nisaba
2026-09-13 22:20:37
5
nafisatu857
@nafisatu 🥰🥰❤️❤️❤️ :
wlh haushi kake bani haba Ai wlh Sai Allah ya sakamata
2026-09-16 10:47:35
0
fatimababaganagam
teema🥰 :
Kiyi hakuri insha Allah zai wuce Karki damu insha Allah zakiyi murmushi wata Rana
2026-09-13 22:04:11
5
scent_by_haleems
SCENT_BY_HALEEM'S :
Allah sarki rayuwa kenan Allah yabata hakurin juriwa yabata miji nagari mai kaunarta tsakani da Allah badan wani abu nataba kai kuma Allah yasaka mata 😭😭
2026-09-15 15:59:00
0
fateermah85
fateermah :
insha allahu zaayi wa kanwar ka zakagani
2026-09-14 17:00:44
0
hauletbaby1234
haulet baby :
Allah sarki Allah yasakamiki 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Wlh ina jin tausayin wanda aka yaudara sabida inaji kamar nima za,ayaudare ni🥺💔
2026-09-14 23:23:13
0
mmsnacksandmore081
Meemah snacks and more ❤️ :
Axo asai cake 🙏🥰
2026-09-14 18:07:53
3
sirdeeno1
D33NO!!! :
wannan content ne Amma koh😂😂
2026-09-14 11:31:58
0
user7712006714585
beelkys :
akwai allah allah yasaka miki
2026-09-14 17:49:10
0
nazeen.aunty
Autan Aunty🥰♥️ :
Hmmm Allah kyeuta
2026-09-14 16:20:27
0
hanifa20260
hajiya umi :
sorry sister Allah zaisakamuki 🥺🥺🥺
2026-09-14 10:08:39
0
To see more videos from user @abbasuleiman4353, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About