@danmasanistudioo: I feel like I’m crying while making this video🥹❤️ मुझे ऐसा लग रहा है जैसे इस वीडियो को बनाते समय मैं रो रही हूँ। Cc #danmasanistudio #trending

Danmasani Studio
Danmasani Studio
Open In TikTok:
Region: FR
Monday 14 September 2026 03:24:53 GMT
211136
19169
193
492

Music

Download

Comments

fannahs1
Fannah💋 :
Amma dai Akwai indiyawa a family dinsu Ko
2026-09-14 13:18:44
70
mrshtemplate3
Mrshedit🥺🫀❤️‍🩹! :
Irin wannan soyayyar saiga yayan mommy Amma tamu ta diyan malam Shehu Itace wacce baa bayyanawa Amma tananan a Cikin Zuciya Allah ka sakawa iyayenmu da gidan aljanna🥹🫶❤️🫂!
2026-09-14 09:57:54
171
kdnboy
Mukt@r🦍 :
she is my nightbourt from India new Delhi
2026-09-14 13:35:35
32
mhmmd_mubarak_assalafiy
mhmmd_mubarak_assalafiy :
Hmmm inkaji ance bazaabaka aure ba sabida kai bahaushe ne kawai kasama zuciyarka cewar ba hausarka ce matsalarba talaucinda yake tareda kai 😭😭😭😭💔 allah kabamu arziqi mai albarka
2026-09-14 13:52:58
16
queenofgold65
maryamroyalljewerly :
mu talakawa in zamuyi kuka se hawaye ya chabe da majina na rasa dalili
2026-09-15 09:50:41
13
oumkhairat00
oumkhairat :
mu masu kudi komai namu daban yake
2026-09-14 18:34:00
5
billybeautybar
Billy beautybar :
jama'a kunga wani kyakkyawan tsoho🥰😂😂
2026-09-17 19:41:09
1
fatimasaleh786
Teemah beauty :
Amma Dan Allah su ba yar Nigerian bane ko
2026-09-14 05:58:06
6
inayahs32
INAYAHs Aura scent :
ALLAH sarki Uwa tasan akwai kalubale a cikin Aure da kuma sacrifice a Aure tanayin kuka saboda Nawi da yahau kan Yarta🥺🥺ALLAH ya dauwamar da farin ciki a gidajenmu baki dayaaa, It is Well IN SHA ALLAH.
2026-09-14 11:18:25
15
boddonmanga0
💕Boddon Manga💖 :
Wllh naga mekama da Babana🥰😭
2026-09-14 16:43:04
4
alhaji.man
alhaji man :
wlh nima idan ina kallon wannan video sai naji kamar nayi kuka
2026-09-14 16:53:39
5
shafiu122
💢💥king💥 kno💥 nam💢💥e :
Allah wadaran talauci wlh allah kayi mana ariki me amfani duniya da lahira
2026-09-17 07:52:11
2
maikayanmata5
Mai kayan mata :
Ta tuna lkcn da yana cikin zanen goyo,ya ubangiji y nunamn auren Abdallah na🙏
2026-09-14 14:02:30
12
aashwin35
Aashwin :
Dan Allah yanzu menene amfanin talauci a rayuwa Allah gamu gare ka Allah ka dubi manufar Dake zuciyar mu Allah a duba rayuwar mu Allah
2026-09-17 21:54:05
5
aliyuhamida
حَمِيــدَةُ بِنـــتُ عَلِيُ💯 :
Allah kasa muna daya daga cikin kyawawan gidan aljannah🤗👏😓
2026-09-18 21:37:12
1
flavour.fussionn_
Flavourfusion_signature FD⫷⭕❥⫸ :
The song makes it more more emotional🥺
2026-09-14 15:12:42
6
zunnurain_m_musa
Usman Musa :
2026-09-16 08:02:54
0
abbainusainusaabb
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰🥰
2026-09-14 16:21:33
1
sadaukingusau
Sadaukin Gusau :
Masha Allah
2026-09-15 19:28:00
0
jidda129
jidda129 :
who's mum iz she?bride or groom
2026-09-15 12:44:30
0
mb.cinematic
Mb cinematic :
who cut the onion 😩😩😩
2026-09-14 18:31:38
3
ayanne008
Ayanne :
Pourquoi elle pleure?? Ils sont tellement beaux ils sont née pour être ensemble ❤️
2026-09-14 22:47:14
1
mhiz_samira_bashir
@samirabashir :
wllh sunakama da Maryam nikmija
2026-09-14 17:47:49
2
princess.bb84
Princess BB Alaga 💖 wura $$ :
subhanallah me that I don't have parents how am I going to do
2026-09-17 10:42:57
0
oumnuaym0
Oum nu’aym :
Aure ne??
2026-09-14 17:08:09
4
To see more videos from user @danmasanistudioo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About