@coca___11: Yau Monday 🙏 munada sanarwa 👂#comedia #dangote #freestyle

COCA🦠
COCA🦠
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 05:30:28 GMT
40990
7167
139
115

Music

Download

Comments

k.t.boii.2
K.T_VIBEZ 001 :
wllh dangote sai yayi nadama wannan abun dayayi[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-14 07:41:08
11
lawalahmed61
Lawal Ahmed :
muyanzu muna kotu nida direba dangote yayi overtake dina
2026-09-14 06:21:53
26
.wl.d
AUWAL AITKU 🔐 ✅ :
Ok oga sir
2026-09-14 13:37:30
0
young.guy948
young guy :
wai Dan Allah ta Yaya ake sa hannun jari
2026-09-14 12:10:48
3
abdul.adam203
Abdul Adam :
Abokin kasuwan cinmu
2026-09-14 10:49:08
0
user8214024525977
fahad muhammad mg :
2026-09-14 06:54:46
2
__lifeline__12
__Reine :
Ina police station da wani direba zan tafi wajen aiki naga yanata wasa da mota kawai na kaishi police station ba ni zai saka asara ba 😭
2026-09-14 10:24:16
0
20malami
Y, Malami🙇🏻 :
yauda safe natashi Naga motarmu tayi datti wato motar kampaninmu kawai nasa Yara suka wanketa tsaff
2026-09-14 10:39:34
4
sayyeeidmukhtar
sayyeeid :
wallahi wasa suki gani kuma za su sha mamaki
2026-09-14 10:47:02
3
habibaturrasul22
HABIBATURRASUL :
nimazansa hannun jarina zanfara da 1k saboda sainafibawa motar kulawa kar dukiyata ta lalace
2026-09-14 10:41:46
3
hajjoh___girl
hajjoh ___girl :
Na shiga uku na da Kai wlh 😂😂😂
2026-09-14 07:34:23
5
umardangouran
ƊANMADINA 2625 👑✅ :
yanzu haka muke hayaniya da wani direba yayi parking titinmu na tambaye shi yace min wai hutawa yake yi nace a'a driver dukiyarmu na na sa shi yayi tsaida shi tsaye ya gama hanya
2026-09-14 14:50:58
1
sbreaker13
DAN—BAUCHI🎥🔐📽️  :
Dangote ❌😂 ƴangote✅😂
2026-09-14 23:46:31
0
hussainiyunusaibrahim14
King Hussain 👑☪️🇳🇬🕋 CR7👑 :
Dangote❌. Yangote✅.
2026-09-14 21:00:46
0
musbahusimol
musbahu smol :
2026-09-14 07:29:34
1
kingabubakarsadeeq
SADEEQ :
Allah sarki yan Nigeria ummm kuyi tunanide tunkun
2026-09-14 06:50:57
2
hajiyaaishatu5
aishatu :
to alhaji
2026-09-14 06:51:22
2
wambai.people
wambai people ✌️😎✌️😎✌️😎 :
to Dan iya
2026-09-14 06:48:37
3
abdvl.i2
abdvl.i2 :
Suna gudu dazu ma sanda namawa wani warning
2026-09-14 17:05:19
0
abdullahimuhammedali800
Mai kano :
dangote ai sunanane saboda NASA makudan kudi kimanin #5,250 ,💺
2026-09-14 19:33:26
0
khaleelumar1
ME & U🤝🫆👥🦋🌈🏇💯✅ :
Oga zafa mubaka kudinka ehe😂
2026-09-14 19:27:41
0
khalifa.muhammad008
YANGOTE PARTNER 2027✅ :
Jiya awajen motar mu maka kwana
2026-09-14 17:24:42
0
abdullahimuhammad11481
Hplus :
Gaskiya bamuyardaba a chanja sunan company daga dangote zuwa yangote tinda muna yawa
2026-09-14 21:45:57
0
almajiri36
Dan almajiri🇩🇿🇲🇦🇪🇦 :
gaskiya dangute yashiga3
2026-09-14 20:19:09
0
ibrahim.adamu501
ibrahim adamu :
nagode
2026-09-14 07:15:11
0
To see more videos from user @coca___11, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About