@yarmama359: Barka da safiya, kyakkyawar zuciyata 🤍🌹 Allah Ya sa yau ta zama ranar farin ciki da nasara a gare ki. 🤲✨ Ki tashi da murmushi, ki bar damuwa a baya. 😊🤍 Safiya ta yi kyau, amma tunaninki ya fi komai kyau a zuciyata. 🥺❤️ Allah Ya kare ki, Ya shiryar da ke, Ya kuma cika miki dukkan kyawawan burinki. 🤲🌹 Ina miki fatan safiya mai albarka, cike da farin ciki da kwanciyar hankali. 🤍✨ Ki sani cewa kina da matsayi na musamman a zuciyata. 🫂❤️ Barka da safiya, Masoyiyya ta. 🌹🥰#lovestory #treulove #fypシ #hearttouching #2millionviews