@abumaheerpi: IN har zakayi participating a Ɗangote Refinary IPO to kana bukatar ganin video dinnan har ƙarshe. Babu takamaiman ranar da za'a fara live trading na Dangote refinary a yanzu. Sai an gama IPO sannan su yanke hukuncin yaushe. Ga duk wanda yake son mallakar wannan littafi na KASUWAR HANNUN JARI A TSARIN TATTALIN ARZIKIN BAHAUSHE zai iya turo mana saƙo a WhatsApp: 👇🏻👇🏻👇🏻 📲 08038574134 #KasuwarHannunJari #HannunJari #Investing #IliminZubaJari #FinancialLiteracy

Abu〽️aheer
Abu〽️aheer
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 07:25:16 GMT
19318
2027
65
110

Music

Download

Comments

ameerulhajj2717
suleimanadamu256 :
Guy your are making sense 👍.
2026-09-14 12:49:23
0
al_alim_cosmopolitan_sch
al_alim_cosmopolitan_sch :
Well explained ✅
2026-09-14 13:46:29
0
lasson007
Engr. A :
Market Psychology
2026-09-14 13:48:09
0
hb_ukata
HB :
Gaskiya it’s understandable
2026-09-14 08:43:10
4
ib.kaka.academy
IB.KAKA ACADEMY :
Well explained Abu Maher💯
2026-09-14 07:36:44
3
samauddeen1
Samauddeen Aliyu :
assalamu alaikum na Saka kudi a bamboo Kuma yau da safe application Yana misbehaving daga baya Kuma naga zero balance 😭
2026-09-14 08:58:56
6
faroaq22
Faroaq_🅰️🅱️🅱️🅰️_AMV :
yaune amma nide banganshi cikin broker ba
2026-09-14 07:37:59
5
s_abba_marwan
sulaimanabbamarwan :
Abis fulani yace idan kasayi na 5,250 cikin shekara daya zatazama 1m
2026-09-14 08:54:16
3
daudamk4
𝐒𝐓𝐀𝐑 𝐋𝐈𝐆𝐇𝐓 𝑭𝑿📊 :
greedness
2026-09-14 08:10:31
0
m.dglobalelectrical.com
m.dglobalelectrical&solarservi :
slm Alaikum maigida dan Allah kataimaka mana wlh nayi deposit sun nunafin pending toh dan Allah ya zanyi
2026-09-14 09:52:18
1
maimartaba38
Mai martaba 👑✅ :
Nifa ka sa hanu jarin ya fara fita rai na 😂 filaye zan riqa saya inada sai dawa
2026-09-14 08:40:40
2
muram52
Muram :
Allah ya saka maka da mafificin alkhairi Muna godiya sosai da sosai
2026-09-14 08:08:57
3
unitytextileshub_
UNITY TEXTILE HUB ✂️🧵🧵✂️ :
Kai nifa ashe banma gane abinda wanan abin yake nufi ba kafin yanzu harkar ta masu kudi a ajiye ne
2026-09-14 08:52:15
4
lukumanu.salihu
Lukumanu Salihu :
please a taimakamana da video daga wannan wurin domin ni inaso naka ilimi daga wurin IPO din please
2026-09-14 09:22:18
0
presidentabubakar112
BILLIONAIRES MINDSET :
Munga pi ma
2026-09-14 09:09:13
1
dankatagum01
@Ismailu dan Katagum :
oga Abdul Allah y saka d alkairi
2026-09-14 08:57:39
1
abubakaridrisdankaba673
Abubakaridrisdankaba :
good
2026-09-14 09:13:37
1
nasirbby01
Nasdy :
nagode rankashi dade
2026-09-14 07:57:58
1
mubarak.awwal.ruma
Mubarak Awwal Ruma :
gsky yafita sosai ma Allahu yasaka
2026-09-14 07:49:00
1
yausamirharuna
(Yau Samir haruna) :
Masha Allah komai ya fita
2026-09-14 08:22:02
1
wasilamuhammad368
Waseelerh Lagos market :
zan iyayi ta afrivestor 2.0
2026-09-14 15:37:04
0
ahmadery_fx
𝐀 𝐇 𝐌 𝐀 𝐃 ℱ𝒳 :
Aigara Nayi funding forex Account Ina Dana saya wanan shares in
2026-09-14 15:20:29
0
usman_crypto_edge
Usman_Crypto :
Wlh wannan shine tunani na
2026-09-14 13:38:50
0
engineer_shehu
ghost engineer 👻👷 :
ilimi yayi anfani masha Allah
2026-09-14 14:22:56
0
sirajoasadiq
SIRAJO~SIDDI :
pls wace broker ce tafi wurin wannan ipo?
2026-09-14 13:49:14
0
To see more videos from user @abumaheerpi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About