@jyda_labo_mahuta: Da yardar Allah idan mukayi kokatri mukayi practicing wannan zaa samu saukin rayuwa natsuwa da kwanciyar hankali a sannu a hankali. Akwai dai wahala, yanada matukar wuya, yau zakayi cikin sauki give kuma saika kasa, jibi ka fadi, gata ka samu ka iya, Kaman muscle ne jdan kaci gaba da kokari a sannu a hankali xai zaman maka jiki. Allah bamu ikon yi ya bamu saa amen

Jyda Labo Mahuta
Jyda Labo Mahuta
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 09:37:33 GMT
64628
6572
174
253

Music

Download

Comments

beautysparkle.ng
Beautysparkle.ng :
Any makeup lover in Kano here? 🙋🏽‍♀️😍ga mai mkup ya iso
2026-09-18 04:05:30
1
bosstradeer
boss mustapa :
I like you
2026-09-18 17:31:01
0
scentbymeenarhroyaltouch
Scent by Meenarh Royal touch :
Sallar dare wlh na gwada na tabbatar
2026-09-14 14:50:19
60
user1936125923
Muhammad Hassan :
[Pray]Masha Allah [Red heart]
2026-09-16 22:45:22
0
ammicollection1
ammicollection1 :
Ba talauci ne yake raunana bawa ba, rashin tawakkali ga Allah ne. Duk wanda ya fahimci cewa arziki yana hannun Allah ne, ba zai rayu cikin tsoron talauci ba. Zuciyarsa tana samun nutsuwa ne ta hanyar dogaro ga Ubangijinsa, ba ta hanyar yawan abin da ya mallaka ba. Mai imani yasan cewa Allah ne Mai bayarwa kuma Mai hanawa bisa hikimarsa. Saboda haka, idan ni'ima ta zo sai ya gode, idan jarrabawa ta zo sai ya yi hakuri. Ya Allah, Ka cika zukatanmu da imani da tawakkali, Ka wadatar da mu da halal dinka, Ka albarkaci abin da Ka azurta mu da shi, Ka sanya mu cikin bayinka masu yarda da kaddararka a kowane hali. Ameen. 🤲🏻
2026-09-14 22:06:12
11
user3478697450941
masudgaladi :
wannan gaskiya ne Allah y kara kyautata rayuwarmu
2026-09-16 20:53:53
0
nazeerhisbah
Nazeer Muhammad Nasir :
Gaskiya ne ʼyar uwa na gwada wannan kuma naga haka
2026-09-14 17:49:43
5
bash.zfr
young bash zfr :
allah bless you my sister 🙏
2026-09-15 18:54:20
2
the.dessert.world
The Dessert world :
Astaqafurillah watubihi ilaihi
2026-09-14 13:02:34
7
muazzamusmanibrah
Muazzam Usman Ibrahim :
ai ba kowa ze yaddaba yadda ta gaske, wlh se Wanda Allah yakeso, wlh wnnn ita kadai ce hanya kin fadi gaskiya
2026-09-16 21:08:08
4
adam.rola.001
Adam.rola 001 :
akwai wani video ki shekara daya baya lkcn ina cikin matsalar soyayya kike chewa komai yayi stanani tabbas zaiwuce wlhi lokcn ninake kamar bazai wuceba amma yanxu alhamdulilh 🥰🥰 yazama lbr
2026-09-14 18:37:05
6
maimunaciroma
maimuna ciroma :
Allah yayiwa rayuwanki albarka
2026-09-15 19:02:09
3
ismailmuhammadshe4
ISMAIL MUHAMMAD SHERIFF :
Allah Yasa Mudachi.
2026-09-14 10:48:32
6
ali..k_k3616699002814
ALI K-K_~_📊 :
wannan haka yake🥺
2026-09-15 05:31:26
2
binsuleiman002
Real Nuhu Suleiman :
ameeen yrab
2026-09-15 14:11:11
1
ishakpromise7
Alhaji Ishaq Pro✅🇳🇬 :
Masha Allah
2026-09-14 16:45:26
6
mfashiongallery2
M FASHION GALLERY 💜💜 :
Gaskiya ne wannan 👏🏻
2026-09-15 08:24:13
2
ongobac
ong bak :
hkn
2026-09-15 17:23:32
1
nanaaishatuu
Nana Aishatuu🩷 :
Ita ce tasa na daina kuka 🥺
2026-09-14 17:54:53
10
oucmn
oumarou cm :
hakane 🥰
2026-09-15 16:36:27
1
hg8839746gmail.com0
KHALIFA :
wanna gaskiya ne 👍
2026-09-15 15:38:40
1
hafsatabdulazeeza
HafsyBeauty&Wellness :
Alhamdulillah for everything
2026-09-18 15:34:07
1
saifullahi0272
Saifullahi Idrees :
Toh Allah ya qara Mana tawakkali
2026-09-15 21:18:26
1
mmmn8429
MBK ANG MD :
gaskiya ne wanna Allah ya she waman ya tawakkal alalla
2026-09-15 19:26:36
1
user95070075202262
[email protected] :
tabarakallah
2026-09-15 07:23:52
1
To see more videos from user @jyda_labo_mahuta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About