@ibrahimkarf0:

Ibrahim Kabir Ƙarfi
Ibrahim Kabir Ƙarfi
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 10:38:05 GMT
22040
1355
74
118

Music

Download

Comments

assallamullahcharity
ASSALLAMULLAH CHARITY :
Wallaahi kafi kar finso Allah yasani
2026-09-15 01:04:11
2
alhassan4996
Astagfirullah :
matsayine na talauci. hadisi kuma dakakawo menene isnadinsa kafin muduba fassarar magabata. idanma ya'inganta
2026-09-15 07:13:13
1
dayyabusaleh411
DAYYABU SALEH :
Lawan fa bayafahimtar komai wallahi.
2026-09-15 06:08:01
6
sirbagi1
Abdurrahaman Isah :
Daga harshen Larabci zuwa Hausa, kalmar "Miskinu" (مِسْكِين) na nufin: Talaka ko Marigayi/Wanda bashi da wani abu (wanda yake cikin matsananciyar talauci ko rauni). A wani lokacin kuma, ana amfani da ita wajen nuna tausayi ga wani mutum (misali: "Allah sarki miskini"). Asalin kalmar a Larabci tana nuna wanda yake ƙasƙantacce ta fuskar arziki ko wanda bukata ta lulluɓe shi har yake buƙatar agaji.
2026-09-15 07:20:06
2
ibrahim_aliyu_bapetel
I_A_B CLOTHING :
wllhy na rena ilimin lawan
2026-09-14 18:19:19
8
salifu.mohamed8
Salifu Mohamed :
yafika karatu Sodubu
2026-09-14 12:33:04
2
umarhassan8901
umar hassan :
سورة الحشر الآية (7): في قوله تعالى: {مَا أَفَاءَاللّهُعَلَى رَسُولِهِ مِنْأَهْلِ الْقُرَى فَلِلّهِ وَلِلرّسُولِ وَلِذِي الْقُرْنِي وَالْيَتَامَى وَالْمَسَاكِينِ وَابْنِ السّبِيل
2026-09-15 05:26:58
3
muhammed.baba890
Muhammed Baba :
Hujjatul Islam
2026-09-15 12:17:41
1
aliyuyunusa111602190536
ALIYU :
abarshi haka kawai malam
2026-09-14 20:33:54
3
m.babangidamafaka
m.babangidamafaka :
dakyau
2026-09-15 02:15:07
1
ahmadaliyu5152
Ahmad Aliyu :
yazaka samu fahinta wajan wanda yake da kiki makiyin Annabi muhamad s a w Allah yakara fahinta malam
2026-09-15 08:58:40
1
realdanmusa02
JUNIOR SHASUN BARHAMA :
MUNTUBA HUJJATUL ISLAM
2026-09-15 07:45:37
1
user8458830043874
Sharif maina :
Alhamdulillah Muna Godiya malan
2026-09-14 12:50:56
2
ola.boy014
omo eakwa :
s a w masha Allah mungode mlm
2026-09-15 05:59:57
1
mai.zawiyya2
Mai zawiyya :
Kaji karatu mallam
2026-09-14 22:26:06
1
siyudinamaaikimediatime
SIYUDI NAMA'AIKI MEDIA TEAM 📸 :
Sallallahu alaihi wasallama
2026-09-14 22:59:19
1
ibnuseena720
Hbb :
حجة الإسلام
2026-09-14 18:27:12
1
isaharuna250
isa haruna :
Masha Allah Sheikh
2026-09-14 10:50:03
2
bashirbaja
Baja Clothing :
Masha allah👍
2026-09-14 13:33:06
1
user4345621552358
teejay :
muna bayankh shehu Al muskin Allah yakaramuku lfy shehu
2026-09-15 14:30:49
0
magajimohammedaza
Magajisafar :
lawan a koma makaranta
2026-09-15 15:20:39
0
To see more videos from user @ibrahimkarf0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About