Wallah those of u that have ur mothers alive and not appreciated wallah u will live to regret when they died🥹
2026-09-15 14:12:18
3
Wakiilee sn🔷️ :
Allah kayiwa mahaifiya tah rahmah🤲🥺
2026-09-15 07:21:49
26
S.D.k :
y’Allah kajikan mahaifiyata darahama dan manzon Allah s a w
2026-09-14 16:03:57
39
CEO OF A.H.A MAIBLOUSE NIG LTD :
wlh wanna Abun sai Yatuna min da mamata lkcn da mukayi wani case lkcn a mgnr kaini gidan Yarin sanna hukuncin anyi sauki kashe kuɗi sai nayi shekara 7 amma haka Tariƙayi har komai yaware Allah Kajiƙaki mama🙏🙏
2026-09-14 22:26:21
30
Chiroman_Garkuwan_KT :
Watarana bani da lafiya sosai ban san halin da nake ciki ba, lokacin da Allah ya yayemun rashin lafiyan na samu lafiya sai matana take bani labari cewa ai lokacin da nake cikin radadin rashin lafiya hajiyata cewa kawai take Allah ka dauke wannan ciwon daga jikin wannan bawa naka ni ka dauramun Yaa Allah… tun tana fada cikin zuciyarta har saida maganan ya fito fili batama sani ba.. wlh dagajin labarin nan na fashe da kuka nakuma yi alkawarin duk abinda mahaifiyata takeso aduniyar nan sai namata in sha Allah ko nuni kawai tayi da idon ta indai nagane sai nayi
2026-09-15 16:52:44
6
Best of minister boy :
Ameen ya rabbi
2026-09-15 14:48:30
0
yarmama :
wlh saida nayi kuka
2026-09-15 03:56:23
13
bellomuhammad :
Allah yasaka mah uwayai mu da gidan aljana 🙏
2026-09-15 10:46:52
5
bin muazam :
nataba shiga matsala mamata taka bachi sai aduaa akaina saida nafita allah bamu ikon sakamusu da alheri.
2026-09-15 10:27:01
13
Ishmael alahji✨🌹 :
God bless
2026-09-15 09:11:58
2
sakeenah ❤💃💖 :
Uwa mai dd ubangiji Allah yakara miki Lpy dah Nisan Kona wayanda nasu suka rasu ubangiji Allah ya gafarta musu 🤲🫂🤍
2026-09-14 23:32:03
12
☠️𝙛𝙧𝙚𝙨𝙝☠️𝙃𝙖𝙨𝙨𝙖𝙣☠️ :
my mom is life
2026-09-15 06:29:42
1
Elmubarak Bello Morex. :
I shaded tears😭💔 Oh Allah, bless all our mothers🙏
2026-09-15 08:08:29
1
NAFEESAT ADAM🥰mom umar :
Amman dik da wannan kaunar ranar hisabi tsallakeshi zatayi ta nemi ceto jamaa mu hasaso girman kaunar uwa da danta da girman ukubar ranar hisabi Allah yasa Muna daga cikin Yan tattun bayi😢😢
2026-09-15 14:55:02
1
MAN OF THE PEOPLE :
ya Allah ka jikan mamana 👌😭😭😭😭😭😭
2026-09-15 16:48:51
1
YUSSUF :
wlh nayi Kuka sosai danagani😭😭
2026-09-14 21:22:06
5
Assiddeeq :
Allah ya kara musu nisan kwana mai albarka, wadanda suka rasa tasu Allah ya jikan su
2026-09-15 14:25:26
2
UmmuJanan24 :
Allah ya jikan mamana,😭😢
2026-09-15 11:52:09
4
K2kmairah :
Yaa Allah kabani abinda zamu farantawa Mahaifiyata Rai, Allah kabani Damar da zansata Kukan Farinci, Allah yakara wa Iyayanmu Lfy da nasian kwana mai albarka, Allah Kajikan Baba na
2026-09-15 13:24:21
4
💯mryahaya🇳🇬🇳🇬💥 :
Allah yajikan mamana
2026-09-15 12:00:25
3
Rabcy :
uwa
2026-09-15 09:28:36
1
To see more videos from user @hasken.sunnah1, please go to the Tikwm
homepage.