me comment dinnan mun gode Miki,bayani ya fita fes
2026-09-15 22:54:40
1
Mummy Nauphal :
Shknan kin gma mgna 😂
2026-09-14 22:22:35
3
itx Al Ameen mohd😎😎✅💪 :
😂😂😂 Gaskiya wannan ta Iya bayani I seaw zan Kara kishiya😂😂😂
2026-09-14 12:01:57
1
mrs mcyola :
haka kawei😂
2026-09-15 05:49:26
1
rayyanu_babangida :
ohhhh wayyo Allah sannunku da hakuri
2026-09-14 16:24:09
1
hauwausman3052 :
Kai Allah Miki albarka wanna ma kadan daga cikin abunda mukeji kenan abun tausayi 😭 mu
2026-09-15 22:37:20
1
Cerdeeq 🦋 :
Wnn pa kawai don allah ne y hltt 🤣😂
2026-09-15 22:09:44
0
Aminou Dayabou :
wllh ban tafa fahimta ba sai yaw😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2026-09-14 16:07:12
0
Yayaji Eng :
🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗
2026-09-14 21:51:10
1
Fauzerh Omar. :
Billahillazee ko a Donkey akayi ma bayanin nan yaje masa har cikin kansa😂
2026-09-14 15:12:07
3
jeedda :
narantse da Allah jizakayi kamar abusa kaho kowa yakoma ga Allah sbd bala'in kuncin da akeji wlh akwai wata dana tace itafa da za ace ta haihu sau 10 a rana 1 kuma kowanne da nakudarshi daba ko today zata yadda sbd halin bala'in datashiga daza ayimata kishiya.maganar gaskiya inza ayima mace kishiya ko ko iyayenta sukazo suna bata hakuri tofa saidai tayita kallonsu sbd babu halin ta zagesu tasan zunubine zagin iyaye kawai Amman bancin su ko tokuwa zagi yakesha azuciya harshi mijin dakanshi.kai Allah ubangiji yarabamu da kishiya duniya da lahira wlh.ammanfa da anyi anwuce gurin bazaka sake jiiii ba koda zaiyo ta 3😂😂😂😁
2026-09-16 00:44:34
0
nevermind :
kai wannnan taban dariya 😂😂😂
2026-09-15 19:58:00
0
YAHAYA RABIU701 :
kutumelesi!!!!!
2026-09-15 04:32:04
0
4+3 :
tsakani da Allah wannan ta fadi gaskiyar da ko,a maza ba kowane zai iya wannan bayanin cikin basira ba
2026-09-15 16:44:54
0
Mbflittletrendsetter :
😳😳😳
2026-09-14 15:59:39
1
❤️❤️🥀🥀🥀 :
😂😂😂
2026-09-14 21:55:43
1
Eeshas Enterprise 💕 :
😂🤣🤣🤣
2026-09-14 23:10:32
1
To see more videos from user @memesbybukhari, please go to the Tikwm
homepage.