Mukam masu business Alhamdulillah normally if you’re a salary earner you have to plan your something for urself bawai kawai aure immediately ba Allah dai Yawuce mana gaba 🤲🤲🤲
2026-09-15 07:39:29
1
Halimah Muhammad :
Anya ba kyau 😂😂got me rolling
2026-09-14 17:47:02
0
jeegandow7 :
the fact reality that most of us northern should know and inchage in it. thanks for inlighting
2026-09-15 08:09:59
0
rabiugilima :
Toh wai Alqawarin Allah fa???
wallahi Tallahi indai saboda Allah kayi Allah baze barka ba......Ni danayi aure befi 8 monts dna samu aiki ba.
2026-09-15 07:25:23
6
Yau Suleiman :
babu mai dafa maka..... Allah zai dafa maka😊😊
2026-09-15 06:03:22
5
BFK'S BREW AND ACCESSORIES :
This is a very good motivation thank you Anty S
2026-09-14 17:17:14
5
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂🥰
2026-09-15 06:43:36
4
The Match circle ❤️ :
Gaskia kam hanya ba kyau,but my some will still ignore this 🥺
2026-09-14 22:46:57
1
ف :
Sai munyi
2026-09-15 07:27:04
0
B. Ya'qub :
Allah biyaki da gidan aljannah
2026-09-15 07:43:16
0
YUSUF D.E PKM 🇳🇬 :
ni an anbani appointment dinma Amma Ina TUNANIN bazanyi aikin ba
2026-09-15 07:27:47
0
BioD :
Ahh, ba duka aiki ba ne ake samun kuɗi kaɗan fahhh. Akwai manyan ayyuka wallahi da salary ɗinsu ma is quite good, sannan akwai allowances da sauran benefits da kudaden shiga da wani lokacin ma sun fi salary ɗin kansa.
Amma still, maganar investment ɗin nan is very valid. Ya kamata mutum ya yi investment ya kuma nemi additional sources of income.
Amma dai realistically, ba da salary na ₦150k ko ₦200k mutum zai yi wani meaningful investment ba; kuɗin sun yi kaɗan sosai, especially idan mutum yana da expenses da responsibilities. Zai iya yin saving ko ƙaramin investment a hankali, amma idan ana maganar investment mai kyau da zai iya kawo substantial return, zai ɗauke shi shekaru da yawa kafin ya tara capital mai ƙarfi.
2026-09-15 05:57:05
0
MOHJIB :
ferro kanuriye 😁
2026-09-15 00:26:32
1
Benzbaby :
This is motivational speaker 💯
2026-09-14 17:03:11
2
H&Y empire scents :
Wanna Gaskiya wallahi
2026-09-14 17:17:54
0
M Shani⚡️ :
You are you guys discouraging us now.
2026-09-15 04:43:41
1
Benzbaby :
Wallahi gaskiyanki
2026-09-14 17:02:36
1
MUHD ALI TEXTILE 🛍️👔 :
A word is enough for the wise😎
2026-09-15 09:09:18
0
Umar Marcel :
gaskiyar magana kenan
2026-09-15 09:25:21
0
Ibrahim Bello dankaka :
very good 👍
2026-09-15 09:24:33
0
Zubsain :
I love the accent 😂😂
2026-09-15 09:11:25
0
Benzbaby :
I like your advice
2026-09-14 17:02:52
0
To see more videos from user @samirah_miss, please go to the Tikwm
homepage.