@avdoolmaje: Jerin gwanon motocin Ambulance da Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda zai ƙaddamar a gobe Talata a garin Charanchi, tare da Babban asibitin garin Charanchi, da kuma Keke Napep Ambulance 361. #katsina #malamabdulmaje #malamdikkoradda
Malam Abdul Maje
Region: NG
Monday 14 September 2026 16:36:39 GMT
Music
Download
Comments
AMMAR M KABIR :
wato kasar nan wllh an raina talakawa wllh kam minene anfanin su babu magani asibiti to
2026-09-14 17:29:52
6
ibrahim falal :
mu mutane jahar katsina mudage da adua akwai washing hankali kudiba motochin asibitinefa to Allah ya kyauta
2026-09-14 17:45:20
2
user8362936556525 :
bamayi
2026-09-14 18:11:57
4
Hajiya Meena 🇸🇦🇳🇬❤️🩹 :
insha allah MLM dikko radda 4+4 Gwamnan Katsina [Like][Power]
2026-09-14 18:40:56
3
teemahkamshi7 :
Yanzu mugani daga baya sai muji shuru
2026-09-15 19:58:20
1
Abba M Sha Itu 🇳🇬KT🇳🇬 :
Allah Ya Isar mana 😭 da jinin ƴan Uwanmu 😭😭😭
2026-09-14 16:46:37
5
hafiz boy :
ameen dikko
2026-09-15 22:56:47
2
zayyad Nuhu Muhammad :
Allah ya isa kudinmu
2026-09-15 16:40:27
1
shuaibu idiris :
bamaso wllh😳😳😳😳😳
2026-09-16 18:57:40
1
Ahmad wakili sardauna :
Masha Allah sarki aiki
2026-09-14 17:27:22
3
SamailA isa :
to kungode mude muna allawadarai
2026-09-14 18:41:46
2
duniya ilimi :
Masha Allah mallam dikko radda
2026-09-14 17:10:32
4
Mrs galadeema :
malam Dikko falle biyu ✌️ce inshallahu
2026-09-14 22:42:09
1
mubarakabu7 :
Sai yanzo daka ga siyasa tazo
2026-09-14 17:53:12
2
Abu mungai bkk :
Masha Allah
2026-09-14 19:39:01
2
mukhtar musa :
2026-09-14 23:09:56
1
Abdullahi Lawal :
Masha Allah
2026-09-14 19:09:18
2
Shamsuddini Hamisu DTM :
Masha allah
2026-09-14 17:44:23
1
Sahabi ganuwa 001 :
allha yahanaka
2026-09-18 22:41:08
0
Yusuf Majidadi :
wwwwwwwwwwwwwwwwww
2026-09-26 23:41:07
0
WASIU IBIRANA :
bamayi
2026-09-22 00:26:44
0
haruna baban ganda :
Allah wadai
2026-09-23 21:37:44
0
rabiu :
dfvbn
2026-09-20 21:23:27
0
dan gambo :
APC bamayi
2026-09-23 07:38:20
0
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm
homepage.