See how rich he have 😳 but still he is looking for poor people money
2026-09-14 19:04:09
0
Muslimah :
Nifa muryansa dadi yakemin
2026-09-14 18:20:25
9
AM BACK :
may God give you anything what you like
2026-09-14 19:13:52
0
💞🍿ibrahim iyad🍿💞 :
duk Dan Sunnah yamun like 🙏
2026-09-14 18:09:46
12
freedaapp :
wlh baya tausayin takawan Nigeria shi kawaii yanda ze samu kudi yake yakawai
2026-09-14 17:25:56
12
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah yamana Arziki me Albarka 🙏🥰
2026-09-14 18:12:54
15
Engr isah gdm ☑️ :
Dangote fa Tunubu yakewa campaign
2026-09-14 18:18:32
7
Ibb.Kabir :
we're all members of dangote refinery 😊
2026-09-14 18:11:35
0
ÆHMAD DÆHIRÛ :
Interested 😀
2026-09-14 18:31:24
3
M M GREMA :
Namune 😅😅😅
2026-09-14 18:33:33
1
A B K 🦅🐐🦅 :
Wallahi talakawan Nigeria kubi ah hankali Domin mutumin bazai taba yin abunda talaka zaiji Dadi sam
2026-09-14 18:34:25
2
hussainikazaure0 :
Allah ka tabbatar da alkhairin da ke cikin wannan shirin na dangote
2026-09-14 17:30:44
5
Abdulrazak :
Gsky ya kamata ace manyan n kasuwar mu şu kuya dg wajinsa
2026-09-14 18:11:57
1
Abdulrahaman D malam :
baba aliko dan gote
2026-09-14 18:34:33
1
g.stichescouture :
Wlh mun gano ka bazamu siya ba
2026-09-14 18:04:12
5
NAMAZU :
garanti oga namune
2026-09-14 18:32:56
3
DAN JARIDA :
kowa nawa mutum yaci riba fetir din dai zai saya
2026-09-14 18:22:53
2
Taheer Wakkala :
Idan fa kaji dangote yace yara kar ka dauka masu kananun shekaru yake nufi ko matasa, yana nufin masu rufin asiri, wayanda ke juya billiyan daya ko biyu haka🤔
2026-09-14 18:38:27
1
AREWA BOY :
wai ita wannan matar ko yaushe tana bayan Dangote
2026-09-14 19:29:55
0
Amhij🇳🇬 :
Allahumma sali ala muhammad wasalim
2026-09-14 19:27:47
0
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.