@bin.adam.abu.marya: Ku yi wa juna kyauta sai ku so juna #viral #foryou #10millionviews #trendingvideo #karatunmalamansunnah @Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ✅ @Dr. Jameel Muhammad Sadis @Mal Ibrahim mai ashafa TV

BIN ADAM (ABU MARYAM) 📚
BIN ADAM (ABU MARYAM) 📚
Open In TikTok:
Region: ZA
Monday 14 September 2026 18:04:43 GMT
22152
3786
74
432

Music

Download

Comments

umartaambo8
Umar taa,mbo Ibrahim :
wannan gsky neh brother
2026-09-15 08:00:28
0
hananbaby64
Bbyn ddy :
Nidai yadda nake kyautatawa saurayina ko hmmm ammah ahaka yayaudaran
2026-09-15 09:53:07
1
k2h101gee1
K2H___101✅ :
Allah ya baka aljanna 🥰
2026-09-15 05:20:33
11
saliskhann
Salis khan@25 🇵🇸 :
basa kasuwanci shiyasa
2026-09-15 04:09:40
6
mbasheer81
YOUNG MAN :
Allah ya Kara sani malan Muna godiya da tunatarwa
2026-09-15 09:24:22
1
aboki1444
Hudu :
wasu sunada kyauta gaskia. it doesn't necessarily mean to something expensive, inada hoto Yalon ballo guda 1 yakai shekara 3 a wayata da wayar mamana😄 idan mace tanasonka kuma ta yadda dakai zata iya yima kyauta iya qarfjnta❤
2026-09-15 09:17:03
0
alameen_hamza_umar
alameen_hamza_umar :
wlh haka yake
2026-09-15 07:31:26
2
musah.umar.gidder
Musah Umar Gidderz Lafia :
صلى الله عليه وسلم
2026-09-15 07:59:21
2
sadeeq_chacha
sadeeq_chacha :
Allah yayiwa rayuwa albarka
2026-09-15 09:50:05
0
murtalamahmudjkk
murtala Mahmud jkk :
kai Allah yama albarka dan NN Allah yaqara lafiya da nisan kwana mai albarka
2026-09-15 09:48:45
0
aseerum0
ASHIRU P A  😇 :
Wllh haka suke
2026-09-15 06:34:10
2
.yababa
ABDUOL🇳🇬🕊️ :
Amma dae Allah ya saka ma budurwata wlh
2026-09-15 10:08:33
0
mohammedmaina247
Moh'd Maina💯💥 :
Kyautatawa ba shi da jinsi. Kada mu ɗauka cewa kyautatawa wani nauyi ne da ya rataya a wuyan maza kaɗai. Zuciyar ɗan Adam a dabi’ance tana karkata zuwa ga wanda yake kyautata mata, kamar yadda sanannen karin maganar Larabci yake cewa: جُبِلَتِ القُلُوبُعَلَى حُبِّمَنْأَحْسَنَإِلَيْهَا، وَبُغْضِ مَنْأَسَاءَإِلَيْهَا Ma'ana.... “Zuciya a dabi’ance tana son wanda ke kyautata mata, kuma tana ƙin wanda ke cutar da ita.” Saboda haka, idan muka yi la’akari da wannan hikimar, kyautatawa na kowa ne, ba na maza kaɗai ba. Domin ai cikin mata ma akwai masu rowa, idan Allah Ya jarabci mutum da mace mai rowa sai ta kore masa dangi gabaɗaya, ta hana kowa zuwa gidan shi. Don haka idan abin da kake yi wa mace shine kaɗai yasa take da zama tare da kai, toh ka kasance cikin shirin rasa ta ga wanda zai iya ba ta fiye da abin da kai kake iya ba ta. Ya kamata a gina alakar soyayya a kan abubuwa da suka fi abin da mutum ɗaya zai iya yi wa ɗayan. In ba haka ba, soyayya za ta koma kamar ciniki, kuma aminci zai koma ga wanda ya fi bayarwa dayawa. Saboda haka idan ana batu na ROWA ya kamata ya kasance tsakanin ɓangarorin biyu, soyayya ta kasance ta gaskiya, kuma kada aminci ya dogara kawai da abin wani zai iya bayarwa, domin duk ranar da ya kasa bayarwa saboda rashi, zuciya baza ta fahimta ba. Allah Yasa mu dace!
2026-09-15 10:04:10
0
umarfaruqhabib1212
Alh Umar faruq :
gaskiya ne
2026-09-14 18:10:14
0
halifasoja786
halifasoja786 :
mudai anayi mana
2026-09-15 10:16:08
0
fkbaggio
FKAY :
gaskiya tana bamani ba Har en uwana tana mawa
2026-09-15 09:38:16
0
saikasha.6
Sai kasha ⚔️⚔️ :
Allah ya faranta malam harna tura mata itama taji
2026-09-15 09:18:04
0
alameennasara
Alameennasara :
hakanekam wannan dalilinne yasa ni insha Allah bazan auri bahaushiyaba saina fita daga cikinmu saboda wlh wannan abun ya lalata maranmu
2026-09-15 09:25:52
0
user1196696143400alitcha
bargo :
ba mata a comment fa
2026-09-15 08:58:48
0
izzaizza8297
IZADDEEN MUSA 💔😭✅💔😭✅💔🇳🇬 :
wlh Allah ko
2026-09-15 08:44:18
0
abdullahiaajega8693
ABDULLAHI A.A JEGA :
Gaskiya ne
2026-09-15 10:22:39
0
ahmadauwalkhaleed
TH£ CR£@TIV£ THINK£R🦺👷 :
wlhi wannan mgnr haka take gani suke kamar suna mana alfarma takema. balle har tama wani abu.hmmm Allah ya kyauta kwai
2026-09-15 09:33:41
0
muhdsarneebatijjane
Muhammad Sarnee {M.S.B} :
Wannan Gaskiya ne
2026-09-15 08:45:17
0
salim36965520
salim :
gaskiyane
2026-09-15 09:11:30
0
sagiraminunasidi
[email protected] :
na rantse da Allah ina haduwa dawata baye rabiya namanta data gida
2026-09-15 08:01:28
0
To see more videos from user @bin.adam.abu.marya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About