@flakksenterprises: Ba kyau ne baki dashi ba, ba laifin man da kike shafawa bane. Na san kin gaji da kashe kuɗi akan products daban-daban da kike tunanin zasu gyara qurajen fuskarki, amma kullum sai su dawo. Wani lokacin kiyi ta rama ba tare da dalili ba. Wani lokaci, abin da muke gani a fata yana iya kasancewa yana da alaqa da abin da ke faruwa a cikin jiki, musamman idan kina fama da hormonal changes. Shi yasa a NutriGlow Powder ɗinmu muka haɗa seeds da nuts masu ɗauke da muhimman sinadarai da jiki ke buqata. Flaxseed yana ɗauke da omega-3 fatty acids da fiber, waɗanda suke taka muhimmiyar rawa a lafiyar jiki da fata. Habbatus Sauda seed ne mai ɗauke da antioxidants da sauran sinadarai masu amfani ga jiki. Pumpkin seeds suna ɗauke da magnesium, zinc da healthy fats. Hulba da Fennel seeds suna qara nutrients da antioxidants a cikin wannan haɗin. Kuma wannan kaɗan ne daga cikin abin da ke cikin NutriGlow Powder ɗinmu. Ba wai kawai kina neman abin da zai gyara kamanninki daga waje bane ki kuma kula da abin da kike bai wa jikinki daga ciki. Ki gwada NutriGlow Powder ki fara qara ingantattun seeds da nuts a cikin abincinki kiga yarda fatarki, jikinki, da lafiyar ki gaba daya 👌🏽. 1 litre bucket 12k Half litre 6k 08105673784 #fyp #fyppppppppppppppppppppppp #viral #health #welness

Flakks Enterprises_spices
Flakks Enterprises_spices
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 19:55:25 GMT
31739
1988
83
366

Music

Download

Comments

maryamharuna1992
maryamharuna❤️❤️ :
location
2026-10-21 16:11:52
0
queenseenat
Mrs Ibrahim ❤️‍🩹 :
a wani gari kike please
2026-09-15 14:07:31
1
beebarhspastryparadise
Beebarh’s Bakes Haven KD♥️ :
Inaso sis🥺
2026-09-15 18:29:02
1
asea_b_aleeyu
Asiya Bashir Aliyu :
idan na haɗa wannan nikawa kawai zanyi ba wanda ake soyawa plsss?
2026-09-15 06:30:09
3
maryambuharidahir
maryambuharidahir :
ina so please
2026-09-16 11:46:57
1
maryamalkali22
maryam Alkaleey :
Ai zamuyi following don mu karo insha Allah
2026-09-15 12:10:48
3
aminaaminuahmed43
aminaaminuahmed43 :
pls kina siyar da chia seed?
2026-09-15 17:49:29
1
jamicy70
jamicy B :
slm how do I get it please
2026-09-15 19:24:35
1
zeemumbai
Zee mumbai :
nawa
2026-09-15 05:49:29
2
husnahaliyu252
Nurse Husnah :
garin kunune pls?
2026-10-10 21:26:15
1
aishatyyy2
Aishatyyy :
Please me shayarwa zata iya sha
2026-09-15 20:22:19
1
sadee.lee
Sadee love :
Please location
2026-09-16 08:40:42
1
madeenatutal
Madeenatutal :
Dan Allah ingredients/ recepy in
2026-09-15 11:37:35
1
highclasssokotokayanmata
Highclasssokoto-kayanmata :
inaso pls
2026-09-18 23:20:50
1
baffa.sinkin
Teema veil :
Gsky xeyi kyau
2026-09-15 13:19:39
2
mataroga325
ᴍᴀᴛᴀʀ ᴏɢᴀ :
inaso
2026-09-19 18:20:20
1
maryamalkali22
maryam Alkaleey :
Allah ya kawo kasuwa mai albarka
2026-09-15 12:10:58
1
fatimajibrilbelel9706
user8823025636832 :
Nawa
2026-09-15 19:57:35
1
spicesouqandmore
Spice Souq And More :
Gaskiya zai yi kyau sosai
2026-09-15 07:35:08
1
dikkoone2
Dikko's :
wannan ba karamin amfanin zeyi a jikiba wallahi nawane 2 liter kaman kar gyaran mama zeyi ☺️
2026-09-14 21:28:15
3
amrahalinuhu858
Amrah Ali Nuhu :
kuna sayar d iya seeds din?
2026-09-15 10:36:06
1
mmsahal7
sadiasabo :
inaso amma ina lagos
2026-09-16 09:49:32
1
miralifestyle50
Mira lifestyle👌✨ :
inason saya location
2026-09-19 12:15:16
1
user8816724190097
Razika yunusa :
kano wacce anguwa
2026-09-20 12:41:24
1
nrmidwifeatm
Nr/MidwifeATM🥰 :
pls make Ur videos in a way we can save it 🙏🏽🙏🏽🙏🏽
2026-09-15 06:23:34
2
To see more videos from user @flakksenterprises, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About