@bako.a.tofa: GARWASHI S6 EPISODE 😭🔥🔥🔥 Mu yan team din yaya mudan muna cikin lukutar masifa asmau nacan tana soyewa da angonta kasim yaya mudan na nan bakin ciki ze kashe shi ma u kin cuce mu kinci amanar mu 😭 Bako A Tofa ✍️

Bako A Tofa
Bako A Tofa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 21:17:58 GMT
57543
2999
174
44

Music

Download

Comments

mariammusah08
riammusah🦋✨💎 :
The marriage will no last long and it serves her right for betraying Madan😏
2026-09-15 09:12:52
1
ramatu.abdullahi28
Ramatu abdullahi :
mu Yan kasim baffa muna cikin alhairi dumu dumu💃💃💃
2026-09-14 21:30:26
158
bloombox_ng1
YOLA BEST FAST FOOD :
Sorry ya mudan😂 Chairman won🥳
2026-09-15 08:30:16
4
bilkisu1176
bilkisu :
mukuma yan team din Kasim muna farinciki😂😂😂😂💃💃
2026-09-14 23:17:36
23
alameen_jr7
Mr_khan :
wlh halinda yaya mudan yake ciki shi nake ciki right now 😔
2026-09-15 08:15:06
13
zulaiheart011
zulaiheart011 :
yanzu ace babu wanda ya damu da halinda gaddafi yake ciki😅
2026-09-15 15:17:11
7
agebotter5
AGEBOTTER💫 :
Sorry yaya midin
2026-09-15 15:25:41
1
fakifatima3
Toubou❤️ :
Wlh mu Yan Kasim baffa Mouna cikin alkairi 🥰
2026-09-15 09:50:42
7
zee.a.rahmane
baiwar allah 🥰 :
mukam muna farin cikin sannan muna taussayin muddan 🥰🥺
2026-09-14 23:19:47
6
m_fulanee
Maryam :
Wayyoo 🥹
2026-09-15 12:47:20
1
marmu89
MARMU SALON & SPA Bauchi :
Kai soyayya masifa ce Wai har Gaddafi yayi kuka saboda lawiza ta bar shi 😂
2026-09-15 06:15:50
7
yahayaidris027
@yahayaidris001 :
mu Yan babfa matawalle Muna cikin alkairi dumu dumu
2026-09-15 09:15:02
8
bilkis62158
Bilkis :
Mukuma yan team Kaseem muna Cikin alhairi dumu dumu 😂
2026-09-15 08:54:27
1
abdoulrazaka.k
Abdoul razak :
mukam yan team din kasinm baffa ne muna cikin alheri amma dai akoi mastala fah
2026-09-15 14:04:33
4
bilinmama3
bilin mama 3 :
nidae all na wane 😂🥰😂🥰 ina yin kowa wllhi
2026-09-15 14:39:10
2
danantymutuwadole4
𝐃𝐀𝐍-𝐀𝐍𝐓𝐔𝐘04_💙❤-🦅 :
mu kuma Yan team din Gaddafi Muna cikin bala'i
2026-09-15 08:46:31
5
mikailu.muntari
Mikailu Muntari :
Allah sarki mu dama yangidan baffa matawalle ne
2026-09-15 17:23:02
1
maryam.ibrahim.ka4
Maryam Ibrahim Kano :
wllh Yaban tausayi Amma Ina Bayan baffa matawalle
2026-09-15 00:15:52
2
mohammed237167
mohammed💯 :
ni agaskiye ma haka nake ciki
2026-09-15 17:01:35
1
nafisamato
NAFISA💎 :
Wayyo mudan🥺amma I’m team Kasım Baffa😂💃🏻
2026-09-15 16:40:31
1
yar_al_jannah
Yar Al-Jannah :
wlhy kamar nakwana azaune🥺🥺
2026-09-14 23:34:54
1
draemernerh1
Dr Aemernerh :
wllh😭😭😭
2026-09-15 11:16:36
1
missdimple501
Na'eemahs Hennah :
Mu Yan Tawagar Kaseem Baffa Muna Cinkin Alkairi Dumu Dumu Shagali🥰💃🏻💃🏻
2026-09-15 09:55:29
3
To see more videos from user @bako.a.tofa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About