@officialdanminister001: @Professor Isa Ali Pantami To his excellency mu Professor Isa Ali Pantami Wannan hira ce da ta shafi tarihin da ya wuce shekaru 60 zuwa 70. Ba maganar yau ba ce, kuma ba cece-kuce ba ce—tarihi ne da ya kamata a ji daga bakin waɗanda suka rayu da lamarin. Daga cikin mutanen da suka yi rayuwa tare da mahaifin me gidanmu, Professor Isa Ali Pantami, mutum biyu ne suka rage a raye, kuma ɗaya daga cikinsu ya bayyana mana gaskiyar abin da ya faru. A hoton da kuka gani a farkon bidiyon, wanda yake zaune a tsakiya shi ne Ali Ibrahim Pantami, wanda a baya aka fi sani da Ali Kwadam. A bayansa kuma shi ne Muhammadu Abdullahi Dan Kade Pantami, wanda har yanzu yana raye kuma ya ba mu wannan tarihin. A gefe guda kuma akwai mahaifinsu Adamu Fura, sannan Ali Bakoji da sauran su. Batun wannan tarihi game da jan wutan da akayi ta cece kuce kuma yara kanane ke magana akai wanda wani kam ma lokacin ba a haifi baban sa bama . Ku biyo mu a Part 2, domin jin ƙarshen wannan hira mai cike da tarihi. Daga ni Muhammad musa dan minister media concept

Dan minister media concept
Dan minister media concept
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 21:51:48 GMT
45917
3243
135
122

Music

Download

Comments

balajisynergyltd
@B-Alaji1 :
Wallahi qaryane
2026-09-15 13:44:15
2
shubalplus
Shubal plus :
shifa cewa yayi babansa ne ya chire kudinsa ya jawo wuta daga jos
2026-09-15 19:31:01
1
honabbaali1
ABBA ALI :
gaskiya ne Amma baba bashida hikima gurin yin bayani, Kuma magana irrin wannan Saida hikima da Kuma kada ayi magana da sauri
2026-09-15 08:50:08
1
daddy_jannat
Mr Mashee :
pls ba magana baban sa ba shi me yayi
2026-09-15 13:32:20
0
khaleedhaderm
Khaleed H Aderm :
Gombe de ta mallam ce in sha Allah
2026-09-17 13:16:04
0
hamzariogombe
Hamza Rio :
Pantami ko na 2 baxaixoba insha Allah
2026-09-15 09:19:22
3
yusuf.s.fada
Yusuf S FADA :
yanzu kudin shanu biyu ne yakawo watan NEPA Gombe?
2026-09-15 08:49:45
0
mamankhalid60
Maman khalid :
Allah ubangiji ya Yi wa malam za6i Na alkhairi achikin wannan al'amarin 🤲🤲🤲
2026-09-15 09:37:41
2
salihu.ibrahim.kim
salihu ibrahim kime :
bamu yarda ba ai yen siyasa kake tanbaya Dan siyasa baya tsufa ya Daina karya
2026-09-17 06:16:37
0
deejah_41
khadija🌹❤️ :
bamayi
2026-09-15 15:47:10
0
suleimanhassankaw2
SULEIMAN HASSAN KAWATA :
An hada kudin an sayi shanu ankai Jos mutanen pantami sun hada kudin shine Shugaban committee
2026-09-15 15:00:24
0
lukman.abdulhamid4
Lukman Abdulhamid Zarma :
sai malan
2026-09-15 08:18:19
0
usmanmusa8637
Usman Musa :
saura dayan maganan yamaha
2026-09-15 08:25:58
0
builder_moubaraq
Bldr Mubarak Idris Ahmad :
Malam Kuri Primary skul fah,
2026-09-15 12:01:35
0
usamaumar030
@UsamaTech✅ :
siyasa gidan tone tone
2026-09-15 09:37:33
0
7051818726katuka
katuka :
daga Jos ya jawo wuta
2026-09-16 19:47:09
0
harunaadam072
haruna--Laliga😎 :
mudai ko mutuwa za ayi wllh sai mum zaba malam insha allah
2026-09-15 10:55:38
2
abubakaribrahim7243
Habululu :
MLM alkhairi ne in sha Allah
2026-09-15 12:09:39
0
muhdauwalmustapha
Auwal mustapha :
gaskiya wannan Hiran yayi dama mana jiran ta ina amsan xaixo gaskiya muna Godiya Dan minister
2026-09-15 11:08:27
2
abakar.dahiru
Abakar Dahiru :
gombe saifantami insah allah
2026-09-15 06:04:30
3
sanimega3
user52336828348394 :
🥰🥰 gaskiya
2026-09-15 05:24:53
0
salisu_maikaho
Salisu Habu Maikaho :
a bani dama inyi voice note dan Allah
2026-09-15 07:25:12
1
tukurmuhammad067
Tukur Muhammad Dan fulani :
Masha Allah
2026-09-14 22:05:21
1
maenice09
mae_nice :
Masha Allah, mukam mun Sam mlm dan halak ne Wanda yayi gadon halak, Gombe ta malam ce in sha Allah 🥰
2026-09-15 07:44:09
1
ssmwmedia
SSMW💜🤍MEDIA :
daga APC yadawo PDP. kunga dole yayi kariya
2026-09-15 07:00:33
0
To see more videos from user @officialdanminister001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About