@manirfaisal: IGNORANCE OF THE LAW IS NOT AN EXCUSE Officers and men of the ARMED FORCES OF NIGERIA (AFN) should know that there is something called the “POLICY ON THE USE OF SOCIAL MEDIA FOR THE ARMED FORCES OF NIGERIA.” Ya kamata jami’ai su san cewa amfani da social media ma yana da rules and regulations. #arewa__tiktok #fyp #hausatiktok #trendingvideo #viral

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 22:11:25 GMT
370470
58788
1386
2587

Music

Download

Comments

sadeeqmfr
ABBAKAR SADEEQ :
IDAN WANNAN BAWAN ALLAH YANADA AMFANI A NIGERIA 🇳🇬 KUYIMUN LIKE 👍
2026-09-14 23:05:38
686
abdulazeez.tanko5
Abdulazeez Tanko :
Duk Wanda ya fahimci yan sanda basaso Asanarda jama’a right nasu Yayimun like 👍.
2026-09-14 22:49:45
316
ibmaf1
IBRAHIM :
Kazo Sambisa Muna aiki Kayi mana video pls🙏
2026-09-15 21:45:45
38
el___waleed
EL~~WALEED🦅 :
Ya faisal wasu mutane kadaina sauraran su they didn’t know what they are doing mumuna alfahari dakai Dan munkaru dakai sosai Allah yakara kare muna kai✊🤍
2026-09-14 22:45:20
89
numcy5
@numcy5 :
wlh ina Soja ina duty tsautsayi yasa kamin video hmmm
2026-09-15 08:12:47
22
abeee60
Lil A_ bee :
chairman wait military 🪖 is not a ministry tokaga mekamata kazo kanahada dokar ministry data military bah shikansa the guy that dropped this comment for you besan aikinshiba da'alama police daban soldier 🪖 daban dakai da police, DSS, civil defense etc dukkuna under ministry neh shikuma soldier wato ARMY, NAVY, AIRFORCE, sukuma suna under military neh dokokin kowa daban kagane danhaka kaga kaida soja dabanbanci police da soja dabanbanci bawani civilian dazeyimin video inakan aikina idan dokar dake under ministry tabashi dama nikuma dakar dake under military batabani damar yayimin video inakan aikibah niyanzu nasiyar daraina kaikuma naka ran yanahannunka wanne shine banbancin kagane
2026-09-20 08:58:45
5
redangle95
REDANGLE🔺 :
A baya dai kana fadakar da mu, amma yanzu gaba daya baka da zance sai na Dan Sanda, kuma baka sani ba yan Sanda da yawa suna following na, at least ka yi abunda ya kamata kar ka tsaya waje daya don kawai ka cima wani mutunci🙏
2026-09-14 22:22:52
19
nurams8
𝑵𝒖𝒓𝒆𝒆𝒚☬ :
Nifa bantajin kana fadan laifin lawyers ba, kodai su basa laifi ne
2026-09-15 07:44:43
18
jabirtextiles
JABIR ABBASIYYA 2 :
zuwan manir Faisal alkhairi ne walhi🥰🥰
2026-09-15 11:03:24
61
abdullahibashir5333
عبدالله محمد بشير :
jama'a muji tsoran Allah mu kiyaye lokatan sallah muyisu akan lokaci
2026-09-18 14:00:35
15
melonea29
melonea :
following inka alheri mu yan arewa muna alfahari dakai Allah yaqara temakawa
2026-09-15 04:57:07
17
abdullahimusafada
abdullahi musa :
to wai kai mai yasa baka magana akan lauya sai dai police sai kuma soja kulum maganarka akan police kawai sabida wani sun zuciyarka koda bana aikin kaki nasan akwai wani abu tsakaninka da police wallahi
2026-09-15 04:56:14
7
abdullahijafar4250
abdullahi Jafaru :
my brother thank you for educating us you are well good citizen of this country we appreciate you sir
2026-09-15 13:44:04
32
yahayaoko
yahayaoko :
jama,a mukula da sallah akan lokaci
2026-09-14 22:29:35
28
farasquare2
Farasquare :
my best hero is Muhammad saw
2026-09-15 16:55:23
9
firdausi_zerotension
Firdausi zerotension :
zuwanka na sake yarda cewa school is not a scam. God bless you broda.
2026-09-18 14:12:10
12
muhammad_umar088
SHORT DEVIL 👿🎖 :
Tnx u so much bro I am are soldiers but you are talking the truth sir 🥰
2026-09-15 06:12:00
16
nr_peace_ambassador
Nr_peace_ambassador: :
Wllh Nasan wanda aka kora daga aikin soja Sabida social media
2026-09-15 08:22:57
7
official_surajo_001
OFFICIAL_SURAJO_S_K_T_001🇲🇦 :
Never complain 🧏‍♂️never explain 🤫 stay silent and enjoy the pain bro 👊 Because no one will help you in this life.You are the only one who can help yourself.So, if you are going to stand up and help yourself, then stand up and help yourself.And if you are just sitting there waiting for someone to help you...I swear to God, you will die in poverty and misery, and remain that way forever.🧏‍♂️👊🥷 idan kunnai yaji jiki yatsira 🧏‍♂️❗️
2026-09-14 22:53:48
12
real.slamkoh
Real Slamkoh :
meyasa ba,aibama mutanen dama suyi vedio idan ana shari,a akotuba
2026-09-15 15:43:56
7
msaneei
msaneei :
faɗamusu dai barrister
2026-09-14 22:35:42
14
shahoo2007
Capello airways :
In yakai 10k ameen magana
2026-09-15 04:30:20
11
bukar.muhammad68
Bukar Muhammad :
please I need your attention sr, I'm begin you 🙏🙏🙏
2026-09-14 23:23:32
6
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About