@giwasmic: Tarihin Najeriya ba ze taba mantawa da Gen. Ibrahim Badamasi Babangida ba na maida Capital din Najeriya Abuja daga Lagos, sabida in ba shi ba ba wanda ze iya, da bayanin tarihin matar sa Maryam Babangida, da kuma yanda aka soke June 12 Elections, daki-daki, da yunkurin Juyin mulki da aka masa, da tarihin kisan aminin sa, da sauran kalubale na lokacin sa. Giwa's Mic #viralreelschallenge #facebookreels #nigeria #historical #History

Giwa's Mic
Giwa's Mic
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 September 2026 22:24:21 GMT
92653
8954
118
1025

Music

Download

Comments

maawuya.hussaini
ma,awuya hussaini :
abacha ikon Allah major is coming insha Allah
2026-09-15 10:53:48
3
saleesuabubaka
THE REVOLUTIONARY START FROM M :
Baban Gida wlh Baka kai Labari Sai Da Gen. Abacha
2026-09-15 06:27:05
21
maducu2025
Mahammedabdullah987👳🕋🤲🧎📿? :
2026-09-15 06:55:44
9
user7722324996221
Auwal Ismail kachallah :
The history
2026-09-15 10:03:35
0
hammatiniseidu
hammatini seidu :
October one 1986 was the day babangida told the nation after independ celebration no going back to lagos
2026-09-15 07:46:35
5
dandyabubakar
dandyabubakar :
Allah ya jikan mazza General sani Abacha.
2026-09-15 07:15:54
13
engr.kaybee
Engr. Kankia :
Maryam Babangida yar Asaba ce kenan
2026-09-15 05:16:28
5
safiyanubabaali1
One For All :
Kuma tinubu duk yasan wannan ko??
2026-09-15 05:35:52
5
khaliphah__
Khaliphah_ :
Maradona cika aiki 👏
2026-09-15 01:14:01
5
huzaifah020
Huzaifah Danladi Mairiga :
Anyi jarumai a kasar Nam wlh.
2026-09-15 05:54:52
10
kuntakinte6132
kunta kinte :
Bola tunubu Centre 😂😂😂
2026-09-15 08:06:38
2
izzuddeenadamu480
Izzuddeen Adamu :
wannn yasa nakeson ibb da ace haryanzu lagos ce capital woooo
2026-09-15 00:54:15
9
ahmadsufi72
Ahmadi mai duniya :
please next
2026-09-15 01:13:31
0
user2287342616631
Kambari Empire :
abacha mazan fa
2026-09-15 10:43:05
2
lukmaniliyasu
Lukman iliyasu :
General
2026-09-15 10:50:42
1
ibraheemkurukuru
ibraheem Kuru Kuru 🙄🙄👑🇳🇬❌ :
good job
2026-09-15 09:36:10
0
aliyymusa
Aliyy Musa :
Toh ai Nigeria capital ta koma Lagos since 2023.
2026-09-15 10:20:32
2
user67957759125
user67957759125 :
abatcha iKon Allah
2026-09-15 10:45:17
1
maducu2025
Mahammedabdullah987👳🕋🤲🧎📿? :
2026-09-15 06:55:22
19
lajin_hadejia
Alhassan Abdullahi :
Allah yaji kan Abacha, Sani angon maryama, Dutse baka far gaba, sojan da baya gudu dan yaki, Gwani a juyin mulki Ka kwanta cikin aminci da salama, cikin makwancin ka The last General of the nation
2026-09-15 00:43:59
37
mkfashiondesiner
Mkfashiondesiner 🇳🇬🇳🇪 :
Allah ya saka wa ibb da alkairi
2026-09-15 09:00:51
3
bashirabbas65
Bashir Abbas :
goska abacha
2026-09-15 10:20:45
1
lbrahimdasukei7
Sir_Dasukei🪫👑 :
Abacha…..
2026-09-15 10:02:52
1
user3887183792722
sm :
Allah ya saka musu da alheri
2026-09-15 05:57:00
3
sulaiman.aladawyy
سليمان العدوى :
allah yajikan mazan jiya
2026-09-15 00:36:18
3
To see more videos from user @giwasmic, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About