@yusufmpeg001: Jarabtar Ahali The movie #yusufmpeg #Jarabtarahalimovie

Yusuf Mpeg
Yusuf Mpeg
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 September 2026 02:52:24 GMT
473603
32745
348
548

Music

Download

Comments

salisu85489
☠️UBAN KAPACITY☠️🖕 :
haba danine da tune nabata otp😳
2026-09-15 22:39:57
1
abdimindset
The success way✔ :
Wllhi sabodda mahaifiyarsa yake kyaleta,amma wllhi da tuni lissafi ya chanza😞😔😫sorry bro
2026-09-15 11:52:22
218
bbbiiloo
bbbiiloo :
wnnan Vid coverage ake musu is acting
2026-09-16 01:24:52
0
ismailabubakar693
ISMAIL OFFICER 🇬🇦🐘🍏 :
Respect 🫡
2026-09-16 08:48:30
0
user9618199599947legends
Usass🐝🐝bee bv family :
amma wannan shooting
2026-09-16 00:04:28
0
sman799
Sulaiman Sman :
Gaskiya Rijalu basa alfahari dakai
2026-09-15 05:04:26
53
luqmansk0
luqman :
Allah sarki yace umma sabidake nake kyaleta 👍👍👍👍
2026-09-15 09:56:55
77
usmanlauwali4
Usman Lauwali :
At lele
2026-09-16 06:38:02
0
user42725708553145
elnajeeb :
wlh wannan fadan gaske ne
2026-09-15 11:16:14
19
sadibaby89
sadi🥰baby ❤️ :
Ya Sunan film nan
2026-09-15 09:32:11
51
usking002
👑US KING👑 :
Kano ne koh
2026-09-15 11:26:54
15
nusaibarabiu978
zeeey gombe :
Allah yashiryamana zuriya 🤲🤲 ya allah
2026-09-15 12:13:39
10
aysher4456
Shatu✔️ :
Dan Allah wai gaske neh ko content
2026-09-15 17:25:53
15
sadiqahmad406
SADIQ AHMAD :
Mata da qarfin hali 😁😁
2026-09-15 09:07:22
11
mmn.yusuf.armk
mmn yusuf armk :
amandai wanan film nekoh don naga maman sa yar film ceh ko
2026-09-15 14:47:55
9
leemart.borno
Leemart borno :
Allah Sarki uwa uwace koda mayyace wlh DA ace Ba mamansa saidai emergency
2026-09-15 16:18:41
8
amenancy4
ameenancy :
wallahi idan kaga haka abin ya dami mahaifiyar ne, domin Nima Ina da shi a gida da na samu Wanda zai yi mishi duka da naji dadi
2026-09-15 18:48:47
8
hamza.umar487
hamza umar yawa :
gaskiya abokina kayi biyayya amma fa
2026-09-15 18:53:18
5
abdimindset
The success way✔ :
Tomi kakeso yayi,mahaifiyarsa fa,kemashi magana,kasan da ttuni lissafi ya chanza,sorry bro😔😞😢
2026-09-15 11:50:16
6
pending_alaji
Haedar🤗 :
movie Name
2026-09-15 21:14:00
5
mubarakzrm
 MUBEEY 💫 :
Maza na yaki da talauci Amma mata na rainasu🥺
2026-09-16 11:09:19
1
zafaffan.hausa.nov
oumm Adnan :
Allah sarki
2026-09-15 19:59:42
1
oum.noor981
oum noor🌹⭕️ :
Hahhhh haka natabayi da kanina Wlh daya yankamin Mari daya daki nawuce direct na kwanta dannakidime 😂😂😂😂
2026-09-15 21:22:22
2
umarhadejia21
I ❤️‍🩹 my mom 😍 :
:kaji waii mahaifiyar sa che bata duba maii ka duba yadda yake daga mata murya kamar abokinsa Allah yasa mu rabu da iyayen mu lafiya 🤲 bro
2026-09-15 23:47:16
0
safiyamuhammadjibril2
safiya jibril :
allah sarki sun tari mai
2026-09-15 14:10:25
3
To see more videos from user @yusufmpeg001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About