Akwai Wayanda basa bimana motoci ahankalima Suna guje guje saboda Haka ya Zama dole muyi Zama Na musamman a Kan direbobi
2026-09-15 17:47:36
0
Abdul mai kaji 🐔🐔 yrn MG SNY :
A Kamfanin mu na Dangote Refinery Muna da 4,000 CNG Powered Trucks da suke rarraba man fetur kai tsaye a gidajen mai dake fadin Nigeria.
Bazamu lamunci mungun gudu da Direbobinmu suke yi ba yayin dakon mai, ya zamana dole subi a hankali domin kular mana da dukiya da na customers namu. 😎
✍️Investor
2026-09-15 20:40:09
0
Usman Liti :
harda kai
2026-09-15 21:30:43
0
sale m umar cn :
2026-09-15 15:08:32
0
abu mahir :
2026-09-15 20:15:23
0
🦅🦅AJASU🚛❤️✅ :
bawai 🤣🤣🤣🤣
2026-09-15 20:38:06
0
ZAN~BA~KA. 001✅ :
dama dangote yanada gidan mai ne a nigeria
2026-09-15 12:55:31
0
Habibu so a :
kalakiy
2026-09-15 05:59:39
4
na ta k t 1t❤️❤️❤️❤️❤️❤️ :
hhhhhh hadakai
2026-09-15 13:51:21
0
fa, izu ahamad :
Dangote ya shiga uku
2026-09-15 19:41:30
0
harunaumar996 :
gaskiya Derebobi kun shiga ukku
2026-09-15 14:38:53
0
hbobo02 :
kun i she mu da magana akan k5
2026-09-15 14:31:32
0
Aliyu Umar :
to dantalaka
2026-09-15 21:43:15
0
faisalgt96 :
ahuce haka me dukiya
2026-09-15 09:57:33
1
To see more videos from user @kdboy001i, please go to the Tikwm
homepage.