allh kayi munah arzikin zuwa madina Dan allh kayi munah addu'a kaji
2026-09-20 09:37:38
0
senior man :
Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭
Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama.
Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚