dan Allah nikadaice ko sunan Kano naji nakejan dadi😂😂💯💖
2026-09-16 23:27:15
44
𝑴𝑨𝑰 𝑲𝑨𝑳𝑨𝑴𝑨𝑰 𝑲𝑹𝒀⛎ :
garin Hausawa
2026-09-15 23:27:02
0
MUHA ANWAR NA DAN DOGARAI :
KANO TA DABO
2026-10-31 10:01:09
2
abbakar sadeeq 🇳🇬🇳🇪🇱🇾✈️ :
bawaii bane kano karsheche wlh kano is the best city of Nigeria 👍👍👍
2026-09-17 09:48:07
6
༒𝕽𝖊𝖆𝖑 𝕱𝖆𝖙𝖊𝖊𝖞𝖒𝖆༒ :
Kasata i really love kano❤️
2026-10-15 18:30:47
2
little cutie 🥰💖 :
sedamu kanawa 🥰
l❤️kano
2026-09-19 02:03:32
7
𝐇𝐚𝐫𝐨𝐮𝐧 𝐀𝐛𝐝𝐥𝐥𝐡 𝐙ag :
I love ❤️my state Kano
2026-09-16 19:44:51
1
abdulmaliktameem :
Ƙaunar Manzon Allah ﷺ ita ce hasken zuciyar mumini. Wanda yake ƙaunar Annabi ﷺ, ya riƙa bin sunnarsa, yawaita salati a gare shi, da kyautata halayensa.
Allah Ya sa mu kasance cikin waɗanda suke ƙaunar Annabi ﷺ da gaske, kuma Ya haɗa mu da shi a Aljanna. 🤲❤️اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ