1_-_Maganar son zuciya
2_-_Maganar ilimi tsan-tsa🥰
2026-09-17 17:05:08
96
abdullahiahmaduhusakwe :
kai hankali yayi allah yajikan mlm jafar😭
2026-09-16 06:29:48
115
NAFIU JIKAMALM zamfara :
Saboda haka, gaibu na asali na Allah ne, amma Allah na iya sanar da Annabi ﷺ wani abu daga cikin gaibu ta hanyar wahayi. Wannan shi ne fahimtar da ayoyin suke nuna mana.