@abusafiyya5: #creatorsearchinsight #foryoupage #kano #fybシviral #kaduna

ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 September 2026 14:17:50 GMT
56013
5927
319
577

Music

Download

Comments

zulaika7637
zulaika :
mashaallah[Heartwarming]
2026-10-25 11:23:22
0
saadeeeehm
🥀🌹(Saadat🧕)❤️🇳🇬🤍 :
Allah Sarki iyayena Sukace kiyi hakuri kibarsu Da Allah hhmm to wlh Yanzu wadda suka auro wuƙa tadauko zata yankashi mamanshi tashiga Tsakiya kawai saita yanki mamanshi Ahannu hhhmm Allah kenan sunga abunsu Tun A duniya Allah Mai sakayya kenan
2026-09-15 16:10:14
62
hiswife3060
M&A SKIN CARE3060 :
Allah yarabani da mijina cikin sauqi batare danasha wahala ba amin ya Allah
2026-09-16 06:01:28
31
zeekaura
♉️The villain🦹🤍🦜 :
Dan Allah kayi mgn akan masu barma mata responsibilities yara idan sukarabu 🙏🏻🙏🏻 Wllhi bazamu yafe mukuba koh mutuwa kukayi …
2026-09-15 21:48:28
22
inteesarsmartcollection
INTEESAR smart collection 🥰🥰 :
jama,a Babu rijalu a comment section 😂😂
2026-09-16 06:43:06
9
ibrsnk
Maryamah :
hmmm Malam kenan eh in sha allahu a wahala zasu kare har mutuwar su
2026-09-15 15:30:39
17
juwairiyaa
juwairiyya muhammad :
narantse d Allah har rubutu wai ake masa yake sha. wai kullum hirata yake nikuwa ma bana kasar ma.wai dan Allah naringa kiransa awaya inakwantar mai d hankalin zankoma hannunsa.nace ni lokacin danake hannunsa babu wanda yake Dubani sai Allah sai ummata Allah yajikanta😭 wlh Allah yasani inason nayi aura amma inatsoron abubuwa dayawa
2026-09-15 16:18:28
14
fatiabbani
sunshine :
duk Wanda ya wulakanta mace Allah ya wulakantasa🤲
2026-09-15 20:26:20
28
hadje.hissene5
Hadje Hissene :
wllh hakane allh yasaka mini da walakan ci da aka yimini😭😭😭😭
2026-09-15 18:18:19
11
sham02b
habbtie honey :
wannan maganar kaman Ni Na gayama halin da Nake ciki 👌
2026-09-16 19:03:09
5
hadiza.shehu.sani
Hadiza Shehu sani :
mata zallah a comment section
2026-09-15 21:23:56
1
hajiyaaishatu5
aishatu :
Allah sarki duniya kina watarana sai labari
2026-09-15 14:24:19
6
phateemah.a.duwan
phateemah A Duwan :
wallahi kamar dani kake 🤣🤣
2026-09-16 13:51:03
1
usermmnabba
mmn abba :
hakane muna godiya
2026-10-14 21:26:42
0
sisjamybafetokumo
Sis Jamy Bafeto :
Allah ka bamu masu tausayin mu, ba don halin mu ba🙏🙏🙏
2026-09-15 14:53:03
5
umsayyeed
umsayyeed :
ya allah kasaka mana kabi mana haƙƙinmu
2026-09-22 21:04:28
0
user60247327323466
فوز :
صح لسانك
2026-09-23 20:56:39
1
user9682081805862
abida Yar baba :
wllh hakane Allah kyauta 😭
2026-09-15 16:46:38
1
user34990374518
sunnah sak❤ :
hmmm
2026-09-15 16:24:36
1
helma.hela
Helma Hela :
@yafaru Dani Basa ganewa
2026-09-15 22:37:30
2
mamanmomekanokurna
MAMAN MOME KANO KURNA :
😭😭😭😭😭inada ciki yakasa daukar nauyin ciki Allah yabani yadda zankula da cikin yasaukeni lafiya
2026-10-15 07:51:05
2
abdoullahi222
Abdoullahi🇳🇪 :
gafara ni wlh nadawo daga rakiyarka karen yansiyasa
2026-09-29 12:25:56
0
umsef.collection
Umsef Collection 👜👗👠💄 :
Duk abunda sukayi mana za’a yiwa yayansu
2026-09-16 12:04:41
3
maryster8
maryamabdullahi798 :
wlh hakane
2026-09-15 16:37:05
3
zainabumar533
Zainab Umar :
Allah yasamudace
2026-09-15 22:21:06
2
To see more videos from user @abusafiyya5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About