Wallahi akwai ta kaici acikin lamarin wani guy saida yayi min ta 1,7m daga taimako wani yayi min ta 300k shima ya koma gaba dani wani yayi min ta 900k shima
2026-09-16 06:14:08
0
Auwalu suleman Yusuf :
nagani anyiminni wlh
2026-10-11 14:09:06
2
user299492400992 :
wallahi gaskiyane
2026-10-14 06:31:40
1
Bilyaminu :
wlh haka aka yimin
2026-10-11 19:48:15
1
IBRAHIM UBALE🇳🇬☪️⭐⚽ :
maganarka dutse
2026-10-08 17:28:25
1
user8349362920596 :
gaskiyane
2026-09-30 07:40:32
2
Babuga_001 :
Maganarka Dutse gaskiya ne
2026-10-07 10:18:20
2
Noura Mustapha :
wwwwwwwwwww
2026-09-23 09:53:23
0
usaini Muhammad auwalu :
nayar da wallahi
2026-10-04 09:38:53
1
muhammadu ali :
Wlh na yar da
2026-09-18 14:43:36
2
Ruwa biyu :
Idan zaka tai maki mutane, to ka yi musu saboda Allah kawai. Idan sun yi halacci, kansu. Idan sun yi butulci, kansu. Kai dai Allah Ka nufa, sakamakonka na wajenSa.
2026-09-15 19:53:59
5
1990 :
على نياتكم ترزقون
2026-09-21 13:23:36
1
Umarbalare :
Gaskiya ni talaka ne Amma bance Kar atemaki talakaba Nidai Banason Kowa Yatemakeni wlh
2026-09-21 12:27:29
3
xtraboii :
oh my god😂😂😂
2026-09-17 12:21:25
3
Al Mansoorne :
hasbunnallhu waniimal wakel 🥹
2026-09-20 13:39:56
1
Abba kyari :
kunahana. mutani. suyi alhayri
2026-09-15 18:48:07
2
Ousmane Alhassane :
allah ya fika
2026-09-16 07:43:35
1
To see more videos from user @badumake, please go to the Tikwm
homepage.