Gaskiya Wallahi Tallahi Kaburgeni, Kuma Wallahi katabbatarwa da Allah kai da Gaske Masoyin Annabi Muhammad SAWW ne kai,Allah yaqarawa Rayuwarka Albarka Saboda So Da Kaunar Damukeyiwa Annabi Muhammad SAWW
2026-09-15 19:58:42
41
MAFAKA AISAMI :
dik Wanda yayarda wiw ce ke zigashi yamin lk
2026-09-16 00:36:17
25
Daddy’s girl :
Ta motsa
2026-09-15 20:03:40
16
sir__yuseef :
Allah ya saka da alkhairi babanmu lfy lau zaka gama insha Allah 🥰
2026-09-15 18:51:54
15
Umaraka396 :
wallahi nakara tabbatarwa Malam Usman masoyin Manzon Allah ne na gaske Kuma don Allah yakeyi.
2026-09-15 19:28:03
13
Abu Kabir :
Kai na Rantse da Allah baba Kai Masoyin Annabi ne
2026-09-15 19:52:30
15
tajuddeenmhmd :
wallahi nima dana gani naji zafi
2026-09-15 20:56:27
9
😜SHATEMA😜BAYE😜 :
ALLAH KARABAMU DA HASSADA[Snicker]
2026-09-15 19:17:30
7
C-E-O UBIDAL :
wanda yagane hassadace yayi min like
2026-09-16 15:49:28
17
Abdul Best choice cosmetics 🏦 :
Wannan maganar da malam usman yayi shi yake nuna cewa sa gaske yake bin annabi badan wani Abun duniyaba 🥰
2026-09-16 07:58:05
11
REAL MUHAMMED SANII✅ :
yargida tamotsa Allah yakyauta
2026-09-15 19:57:12
7
Mustapha6 :
Gsky me dubun isa Allah ze temake ka saboda idan kana rayuwa da mutum baka kallan me yake dashi kawai idan gsky tazo seka fada koza karasa komai wannan aqidar taka aqida ce mekyau da’ace sha’irin zasu dauki salo irin naka Wllh zasuyi rayuwa cikin mutunci da daraja kuma siyi karshe mekyau Allah kaci gaba da nuna mana gaskiya 🙏🏻
2026-09-16 15:29:03
8
__Abuya Mai Dubun Isa :
Lafiya Zakagama Insha Allahu Papa 😍
2026-09-15 18:51:28
7
TIJJANIYA TV ONLINE ♥️🙏♥️ :
kayi ka jiyo
2026-09-15 19:47:31
8
Real Al'Gamawey :
Hassada Ce
2026-09-15 19:24:37
8
HASSAN KK :
Saida aqida ake iya bin sunna wllh
2026-09-15 18:39:37
6
Salisu Ibrahim :
Dan Gaske Yafi Qarfin Zagi Sai Dai Nasiha 😅
2026-09-17 13:56:58
12
IBN YUNUS DARMA :
Wlh abincin ka ya kare a wajan sa
2026-09-16 00:46:01
7
DAHIR LIMAN :
HANYA TANA RUFE HANYANE SAMARI KAFAFUN YARO SU AKASANI DAYIN TATATA SU FADIMA SUNE ARXIKIN DUK ME YIN BAUTA SAI KA KAMA DALILI ZAKA GANO HUJJATA INDAI INA NUMFASHI ANNABI QIBILATA HAKA BAYAN RAINA🥰🥰🙏🙏🙏🙏
2026-09-15 20:15:21
7
💫INDAI✨INA✨NUMFASHI💫MEDIA✨ :
Saboda ya dauke tallafi
2026-09-16 18:45:56
5
To see more videos from user @auwal_p.r.o_maidubun_isa, please go to the Tikwm
homepage.