Ƙaunar Manzon Allah ﷺ ita ce hasken zuciyar mumini. Wanda yake ƙaunar Annabi ﷺ, ya riƙa bin sunnarsa, yawaita salati a gare shi, da kyautata halayensa.
Allah Ya sa mu kasance cikin waɗanda suke ƙaunar Annabi ﷺ da gaske, kuma Ya haɗa mu da shi a Aljanna. 🤲❤️اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ
2026-09-17 11:27:56
13
SOFT LIFE 🫀❤️🔥 :
Daganan sai Status 😂😂😂
2026-09-16 14:35:47
13
Autarmama :
😂😂😂😂 mu nisa,u Muna Allah wadai d kai
2026-09-16 17:29:28
2
MRS JAMILU🫀🫀🫀 :
ai wllh in nice ban dafawa
2026-09-16 12:09:22
5
haleema ahmad :
mun shika uku haka za,a fara🤣😂😂😂😂
2026-09-16 17:17:08
4
Autan Ummah 🥰❤️🩹 :
Wlh mu rijalu muna alfahari da kai ka kara mata da naushi 😂😂
2026-09-16 14:16:29
8
babyrash40 🥰 :
ubangiji allah yasa karwanda zan aura yaga wannan post din 🤣🤣🤣 don fiye da haka zaimin 🤣🤣🤣 bawan allah dashi 🤣🤣🤣
2026-09-16 07:50:38
9
MATAR DAN ALBARKA🫂🫀🦋 :
tsaf zan kamaka da kokawa😭😂
2026-09-17 03:33:49
1
Abokihamisu3284 :
wlh nima haka zanyi
2026-09-17 09:13:35
1
حنان 🤍🌸 :
Kam bala'i 😲😲
Wallahii sai narama😅😅
2026-09-17 13:40:31
0
KHADEEJAH MAI CAPACITY 001 :
wayyo Allah na Allah ka sa saurayina ya manta da duk wulakancin da nayi mai
2026-09-17 09:52:56
2
Meemah snacks and more ❤️ :
Axo asai cake 🙏🥰
2026-09-16 15:53:38
2
idrissu Youssouf :
kungiya ta rijalou jikokin annabi adam muna godiya muna mika gaisuwa daga nageriya ta gabas