sayyadi nayi magana bakace komaiba dan manzon Allah s a w
2026-09-15 22:30:59
23
M.M.Y-DanHausa12❤️🥰 :
abunda ke damuna shine, mutun yazo zai yi bayani akan abu, amma sai ya cinye Rabin video yana wani bayani chan na Daban, shiyasa idan naga haka nake wucewa, Don Allah a rika ba mutane abunda akace, kada a rika tsaida mutun
2026-09-18 10:47:28
14
ummul banat :
mafarkin shanu na binka fa?
2026-09-20 13:06:49
5
Fiddausi khalil Hussain :
dan Allah malam nikuma ruwan sama akeyi natara nayi alwala nayi sallah acikin mafarkin har nakewa wasu fada suyi sallah
2026-09-16 21:27:30
5
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰😊😊
2026-09-16 18:02:40
2
janaidu m salisu :
sayyadi Dan Allah
wane garikake🙇
2026-09-16 07:02:22
6
نورالدين :
اللھم صلي علي سيد نامحمد وسلم 💞💓💕
2026-09-16 00:07:20
7
Mmn Ameer :
Sai ayita maganganu kafin aje gundarin bayanin har mutum y gaji y wuce,way not baza,'a dinga takaita bayananba fisabillillahi
2026-09-16 18:53:30
10
Brother Digital :
wallahi Mallam sau uku inayim mafarkin Mutane sunata Bina ina Gudu haka xamu wuni Muna Gudu Ni nagaji Suma sugaji amma basu kamani ba daga karshe idan muntsaya Muna hucin gajiya xasuce sunhaqura xasu koma walhi kafin sukoma harxuwa suke mugaisa dasu hannu da hannu kafinnan kuma sae sukoma wallahi tallahi sau uku inayin wannan mafarkin kuma haryanxu so nake a fassaramin dan Allah ataemaka a fassaramin nagode
2026-09-20 00:35:32
4
🥷ME❤️🩹TAGA🦅🦅🦅 :
malan ina yawanyin mafalkin ina ahwalah 🥰kokuma ina cin nama
2026-09-21 23:45:46
1
user2737012327030 :
Dan Allah mafarkim janruwa arijiyafa
2026-09-20 15:17:20
2
Yusuf jr :
s a w
2026-09-18 12:00:48
1
souna :
sala lahou aleyhi wa salam
2026-09-20 18:22:50
1
mohammedmohammed54706 :
gaskiya ne
2026-09-19 15:47:20
1
FiddausiAdam ta Annabi 🙏 :
Inasan sabulu a ina zansami dan Allah
2026-09-16 09:00:04
5
Oumoul kair :
Saw
2026-09-16 17:49:48
1
Mustaph shafiu autan faira San :
meyi ma ana mafarki shan nono na maco shehu kuyimana afuwan
2026-09-16 00:07:42
7
shehu Ahamad Tijjani770 :
Nawane sabulun please
2026-09-15 22:52:43
5
mubarak ,m, ,SO, :
Masha Allah
2026-09-16 20:57:45
1
user1337257039881 :
s.ᴀ .ᴍ
2026-09-18 12:11:46
1
sabio💗💓💞💖♥️💕💘💝❣️💔❤️ :
SAW
2026-09-17 15:07:22
1
mainassara wagaya fatima :
mafarkin karanta suratul waqia fa
2026-09-16 21:19:16
1
Yahaya Rabee'at :
Malm nayi mafarkinki rami mai zurfi
2026-09-19 08:16:38
1
To see more videos from user @assankawi, please go to the Tikwm
homepage.