@itssalsabdallah: 😭😭😂😂#fyp #hausatiktok #fyppppppppppppppppppppppp #itsalsabdallah

itssalsabdallah
itssalsabdallah
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 15 September 2026 22:01:40 GMT
31175
5140
183
241

Music

Download

Comments

r_g__r
r_nar :
Ke dai abar kaza cikin gashin ta kawai 😂😂
2026-09-15 22:08:45
97
dr.fayeeeeezssiren
Fa'izah Muhammad Usman :
kamar sun canza alqibla ne kinsan basu da tabbas daman😂🤣
2026-09-16 13:40:16
30
mxxxmsss
mxxxmsss :
Nima dai abu ya dameni😂finally they’ve jammed the mayya😂😂😂😂
2026-09-16 16:42:20
0
__catlover___1
N❤️‍🩹 :
Ba mamaki😂
2026-09-16 07:23:06
23
user924591810852
ABDOUL RACHID :
dane wly
2026-09-16 14:24:52
0
triple_h27
Hussaini G :
E-football Malama [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-16 14:38:53
0
usman.usman9540
Usman sani :
Allah yasa mudace
2026-09-16 15:20:05
2
yareemah544
YAREEMAH ⚔️ 🦅 :
wann ake nufi 😂
2026-09-16 06:25:21
16
officialsaniseyi
Sani seyi :
Gaskiya fara kam ko mayya ce muna so!
2026-09-16 03:20:09
7
hamidehp7ix
hamidehp7ix :
Gaskiya kin burgeni your account is
2026-09-16 00:00:37
2
mohacreativestudio
Imam | Brand & Social Design :
wani friend dina ya hadu da ita 🤣😭
2026-09-15 23:14:03
15
ammabua660
ammabua 💯🦋 :
Duk sunyi fari ne shiyasa yanxu mun koma black beuty 😉
2026-09-16 08:11:36
8
mahirsharifbala
OFFICIAL_MSB.CAPS :
duk an koma neman kudi zallah 😂
2026-09-16 16:47:24
1
official__sunusi__
S__gama🌹♥️🌹 :
wlhi akwai wanni kana babarmu in kirarsa itace fara koh baza,a zauna lpy bah kuma Allah ya amshi addu,ar sa kwana,a gidan saida ya gagaresa wlhi😂😂😂😂
2026-09-16 11:17:50
2
sabreena__0
Khadeejaaaaaa🍒💕 :
Salsssss😂😭
2026-09-16 07:57:49
1
mubarak___muhamma
Mubarak___Muhammad :
Wlh kuwa fara’ran sunyi yawa 😂
2026-09-16 00:04:43
9
thehauweeyalfa
That_Tall_Girl 💁🏾✨ :
gaskiya nima na dade banji maganar nan ba😂
2026-09-16 05:19:38
4
bash_toms
M Tahir 🇳🇬🇳🇪🇩🇿 :
Har yanzo muna kan bakanmu 😂😂😂😂
2026-09-16 16:37:38
0
officialmurtala01
 MURTALA  :
Mun canza yanzu 😂Saboda Mun Gano Farin na siyarwa yayi yawa yanzu 😂
2026-09-16 18:16:19
1
donpac90
Abba SM :
Ai kai ya waye 😂
2026-09-15 22:36:09
5
abu_khalid_al_arabi
abu_khalid :
Based on my experience they’re always full of red flags 😂
2026-09-16 04:57:16
0
sadiqdinaya
Sadiq din aya :
Duk macen da mijinta yake zaluntar ta Allah yasaka mata😭😭
2026-09-16 06:32:51
3
umaimahhennas
Umaimah hennas :
Matanne yanzu rabi da kwata duk fararene 😂😂😂
2026-09-16 20:17:26
0
To see more videos from user @itssalsabdallah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About