No need to seek media validation. Keep phone and pray
2026-09-16 16:16:23
2
HASSY_CLASSY_COLLECTIONS :
Dan gumama banga Addua ta ba 🥺🥺
2026-09-16 11:28:03
25
kadija Yar auta🥰🥰 :
allah sarki ya allah qawata zara kabata haihuwa me albarka😭
2026-09-16 15:15:47
30
Aisha Muhammad :
Ina neman aliyu a comment section
2026-09-16 18:51:33
0
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Wai nikadaine nakeson zuwa makkah ko akwai wani 😂
2026-09-16 16:54:12
14
Teety_X :
This melt my heart Wlh
2026-09-16 14:19:38
10
Armer :
Ameen thumma ameen
2026-09-16 14:53:54
0
Aysher babe😘 :
Ni matar aliyu ina gdy abokin aliyu 😂😂
2026-09-16 16:21:23
13
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂🥰
2026-09-16 16:54:24
6
Aliyu N Ibrahim :
Yakamata kasa picture din wanna aliyun mutane suganai saboda mutane nata min magana suna chewa dani kake kuma gaya ni nasan bada ni kake bah don Allah kasa picture din aliyun da kake nuhi
2026-09-16 14:52:33
6
safeeyah Ahmad Aliyu :
😂😂😂wlh nida abokaina Saida munka firgita😅
2026-09-16 13:28:09
11
Beelys collection :
kauna kene ta tsakani da Allah, Allah kahadamu da masu kaunarmu tsakani da Allah
2026-09-16 14:43:49
5
Sadiya Hassan456 :
Amin ya Allah
2026-09-16 14:14:02
7
fatima Auwal :
Da farko dariya yabani Ameen ya rabbi🙏
2026-09-16 19:59:36
1
Zahra :
Aliyu angama dayai wlh 😍😂😂
2026-09-16 15:18:14
1
To see more videos from user @alhji_gumama, please go to the Tikwm
homepage.