@namaiyarwah124001: Yazo Ladi Daren Litinin 14-06-1987 Zuwa Yau 15-09-2026 Shaikara 39 Da Wata 3 Da Kwana Ɗaya Yau Talata Ya Koma Ga Mahaliccin Sa Kahutullahi Yace Barhama Indai Ina Raye Koma Ace Fa Ban Raye Na Tabbatar Kana Raye Indai Ko Shehu Na Raye Nima A She Ina Raye Komai Tsayin Gudun Zamani Shehu Shehu Yace حَيٌّ هُوَ الْآنَ فِي الْأَكْنَافِ مُجْتَمِعٌ .. نُوراً وَسِرًّا بَدَا لِلرُّوحِ وَالْبَصَرِ Shehu Yace Yana Raye A Halin Yanzu Ako Ina A Fadin Duniya Ya Taru A Matsayin Haske Da Sirri Wanda Ya Bayyana Ga Rai Da Kuma Idanu Shehu Yace مضى طه الحبيب إلى الجنان ... ودام لنا الهُدَى في الخافقين Shehu Yace Ɗaha Masoyi Ya Tafi Zuwa Ga Aljanna Ya Koma Ga Ubangijinsa Amma Shiriya Da Haskensa Sun Dore A Gare Mu Acikin Gabas Da Yamma Da Dukkan Duniya Baki Daya Wannan Yana Nuna Yadda Shehu Ibrahim Yake Kallon Manzon ALLAH (SAW) Da Cewa Haskensa Da Rayuwarsa Basu Taba Mutuwa Ba Domin Yana Nan A Zuciya Da Rayuwar Duk Wani Masoyi Mai Salati A Gare Shi. Duk Mai Ganin Ka Shugaba To Shugaba Yana Yana Nan Tare Dashi Kahutullaheel AH Azamu (S.A.W)

Na mai yarwah 124001
Na mai yarwah 124001
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 September 2026 05:52:04 GMT
1035
324
9
11

Music

Download

Comments

yayajimuhammad362
Yayaji Muhammad :
se munzo msyn msy
2026-09-16 09:16:16
1
tajudeenabubakar18
tajudeenabubakar18 :
Allah yajikanka da rahamarsa dan masoyinsa[Embarrassed][Tears of joy]
2026-09-16 14:44:03
0
gausi636
gausi :
sorry
2026-09-16 14:31:50
0
jamiladamu687
ADAMU. ABU :
🥰🥰🥰
2026-09-16 14:33:26
0
baye.aganjita
baye aganjita :
🥰🥰🥰
2026-09-16 13:50:40
0
user9879097557078
user9879097557078 :
🥰🥰🥰
2026-09-16 13:41:42
0
komaigausi2
BÌÑ ÃWWÅL :
🥰🥰🥰
2026-09-16 13:31:04
0
awasiuadamu
awasiuadamu :
🥰🥰🥰
2026-09-16 07:39:52
1
To see more videos from user @namaiyarwah124001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About