before I even checked his account I swear I know say na police man🤣🤣
2026-09-17 06:21:02
1
yar fulani 👸 :
a rinka mgn da lisafe pls 🙏
2026-09-17 05:20:30
2
Muhammad isa awejr :
pls oga this video no mean anything pls we should stay in peace pls
2026-09-17 13:32:25
1
New Boy88 :
Mun shiga aikin soja kuma bama danasani wlh ❤️
2026-09-16 09:16:18
63
Offici@lZageeyos44 :
Hmmmm munsan damu kake amma ba komai kaddararmu haka yake Allah yasa mudace
2026-09-16 08:42:20
29
AMOURA☠️ :
The military is not a Job, Is a voluntary organisation.
many are called but few are Chosen!
2026-09-16 18:29:16
1
Muson 💦 :
A true tiktoker will never pass a video without checking the comment section .Boss how far?😂😂
2026-09-16 20:50:32
3
ARTILLERY LEGEND🔫🔫 :
INSHALLAH HAR ABADA BAZANYI DANASANIN SHIGA NIGERIAN ARMY 🪖 BA
2026-09-16 09:00:34
11
oga small SF 🪖🪖 KT 1T ☠️☠️ :
god bless you Nigeria army
2026-09-16 08:17:16
17
ELL YASEER :
da sojoji kake koh
2026-09-16 07:32:59
7
BISHIYA 🦅🦅 🦅 :
wlh na shiga aikin soja kuma har yau bana dana sani kuma in Allah ya yarda har gobe
2026-09-16 14:02:36
6
Dagger@93 :
Aslm. Dan uwa baka gaya mana wani aiki ne ake Kuya shayeshaye ba.
2026-09-16 09:17:41
6
☠️SUPERMAN ARMY86☠️ :
Dama police force ne
2026-09-16 09:53:44
4
INFANTRY LEGEND BACKUP :
Aslm dan uwana banyi niyar yin magana bh amma bekamata ace kunayin irin wannan videos din ba saboda dukanmu government mukeyiwa aiki kumah dukanmu wahalar nan munasha amma bekamata kadinga irin wannan maganar bh yanxun daace soja neh xeyi irin wannan video din dakaji surutu Allah yasa mudace amma kasake tunani dan Allah 🙏
2026-09-17 21:04:57
0
Ya'u bello :
Wanda ya fahimci aikin soja
yake nufi yaumin like
2026-09-17 05:53:08
5
Hitman-Army-🦅 :
Hhhhh haba bro yada haka 😅😅😅
2026-09-16 09:21:05
6
abdulcoal :
Kyale kyale banza kenan 😂
2026-09-16 07:27:17
7
Taliban001 🇳🇬 :
Au dgsk
2026-09-17 16:40:13
0
Ab Ibrahim 🇳🇬🇧🇷✝️ :
walai na gani 🤣🤣🤣 kuma gaskiyane. ama baka kira suna kowa ba 🤣🤣🤣
2026-09-16 11:28:42
0
ABBATI YINDISKI :
munshiga soaja Amman bama danasani Aswear ⚓✅
2026-09-16 10:05:50
0
gospelsoldier001 :
Hahahh just call name 😂 but is true you talk because army work is not for a weak
2026-09-16 17:46:13
0
Captain Sabo🔥 :
Naga police dayawa dasukayi danasani bayan ritaya.
Amma soja baya Dana sani bayan ritaya.
nidakai bayan ritaya naga waye zaiyi danasani
2026-09-16 19:49:49
3
Abdulrazak Dan jimeta :
Ni Army ne Alhamdulilah
2026-09-16 09:49:30
1
Mustygaga :
insha allah koda allah zai zabamin mafi alkhairii bana fatan da police aciki kam👌🏻
2026-09-16 23:10:47
2
To see more videos from user @finest..mopol, please go to the Tikwm
homepage.