wato shifa musulunci dole seda ilimi ake yinshi wlhy .... Allah ka bamu ilimi
2026-09-16 13:56:31
21
Adda'u Zakari Rafawa :
gaskiya nikaina nayi mamakin danaji yana wannan maganar
2026-09-16 12:11:13
19
Dan Mama ✅ :
wanna gaskiyane malam
2026-09-16 14:12:27
10
Abdulsamad Muhammad horo :
jazakumullahu bikhairan SHK dawood
2026-09-16 14:16:36
8
🥰sa’eed b boii❤️🔐 :
Bantaba ganin wannan malamin bah amman wlh inason shi tsakani da allah kuma ina roqon allah subhanahu wata ala yaqaramishi lafiya da Nisan kwana alfarmar annabi Muhammad
2026-09-16 21:58:15
13
Sufiyanu Ahmad :
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun
Kuci gaba dakai iyayen Annabi wuta mudai bamu yarda da wannan hadisi ba 😢
2026-09-16 14:20:06
1
jafar :
mude bazamu karyata annabi ba Wllh 😢🥰🙏
2026-09-16 22:27:46
10
Hassan Abdullahi :
allah yayiwa rayuwa albarka malam
2026-09-16 20:43:07
5
abu al-ameen :
mudai bazamu karyata manzon Allah ba (saw(
2026-09-16 22:46:57
5
kainuwa da Chen Allah 🌳 :
Allah jikan Dr Idriss yahaska mana duk wani dan maja
2026-09-16 20:32:09
4
Nura lawal isah :
Allah ya sa mufi karfin zuciyarmu.
Allah ya bamu ikon bin kitab was sunna
2026-09-16 20:02:01
9
Marafan sarkin Arewa :
ALLAH subhana huwa ta ala ya kara lfy da ilimi mai albarka
2026-09-16 20:12:11
5
Anas Saleh :
Mal Allah ya sakamaka da alheri
2026-09-16 12:12:18
6
zulyadeeni Aleeyu🍝💯 :
Ammmen ya Allah 🥰🤲🏻
2026-09-16 12:44:00
4
Muslim life is a good life. :
aslm alaikum ai walahi Muna fahintar Muna fukan malamai
2026-09-19 06:43:13
1
ABU MUHAMMAD :
Allah ya shirya mana shi
2026-09-19 01:10:42
1
ANAS :
Allah ya şaka maka da alkhairi
2026-09-16 13:10:27
3
🔊voice of Islam ☪️ :
Allah yasaka da alkairi
2026-09-16 22:14:55
1
dadhy Asad :
Allah maka albarka malam
2026-09-16 12:39:04
4
BABBA🌹🌹 Dangurumfah🌹🌹 :
Allaah yabamu ikon bin Sunnah
2026-09-16 20:22:29
3
abdulhadykk :
Allah ykarama Mlm lfy
2026-09-16 21:57:25
2
ashiru yahaya :
gaskiyane wanna mlm 🥰🥰
2026-09-16 20:23:44
2
yahaya adamu :
wannan gaskiyane malan Allah yasa mumutu akan Sunnahr