Wlh ba haka Allah ya saukar wa Annabi Alƙur'ani ba
2026-09-16 20:28:51
186
Nura Kabir Adam :
kai daga jii kasan ba haka Annabi ya karanta ba🥺
2026-09-16 22:24:28
81
Ready2wear by Hawwa :
Mudai ba haka annabin mu yace mu karanta qurani ba
2026-09-17 10:46:39
22
NA Annabi couture :
baza daina kukaba sai kunce Muhammadu rasulilla 😭😭🥰🥰
2026-09-16 23:07:20
151
Ahmad Abdullahi :
Suratul Muzzammil, aya ta 4:
وَرَتِّلِ الْقُرْآنَتَرْتِيلًا
Ma’anarta da Hausa:
“Kuma ka karanta Alƙur’ani a hankali, cikin nutsuwa da tsari.” — Suratul Muzzammil 73:4
Ma’anar “Tartīlā” (تَرْتِيلًا) ita ce karanta Alƙur’ani a hankali, ba da gaggawa ba, tare da bayyana haruffa da kyau da yin tunani a kan abin da ake karantawa.
2026-09-17 12:12:41
9
HABIBATURRASUL :
dan allah wace kira ace wannn
2026-09-16 20:29:26
3
MBRKKitchenstore/kitchenitems :
رَتِّلِ الْقُرْآنَتَرْتِيلًا
“Ka karanta Alƙur’ani a hankali, cikin tsari da bayyananniyar karatu.”
Ma’anarsa ita ce: kada a yi gaggawar karanta Alƙur’ani; a karanta shi a hankali, da kyau, tare da kula da haruffa da ma’anarsa. 📖🤍
2026-09-16 22:38:15
13
YARON MALAM :
Allah ya karamaka lfy
2026-09-16 21:08:14
12
#AUWALKHAN EL.NAF :
Hiran malamai akwai wahala
2026-09-16 19:51:27
36
Shu,aibb zakariyah :
Allah 🙏🙏[Red heart][Red heart]
2026-09-17 13:12:32
0
Naziru shittu :
Ba'a dai wasa da Alqur'ani
2026-09-16 21:13:10
20
Dan Amarya 360 :
Wlh Anburge Ni Anan…Allah yasa Qur’ani ya cece mu..🥰
2026-09-17 14:21:08
10
Yusuf Garba saleh :
God bless
2026-09-17 16:25:25
0
d乇.Gog-Magog :
Kai zance kazo ko mene?😂
2026-09-16 18:53:02
16
Suleman mai hikima :
subahallah
2026-09-17 06:02:46
0
Usman Mohamed gombe :
muhammadur rasulullahi S ♥️A ♥️W
2026-09-16 19:35:57
41
𝑹𝒆𝒂𝒍 𝑴𝒖𝒏𝒙𝒂𝒍𝒆𝒆 🦋✨ :
Wlh b haka annabi yace ayi b
2026-09-16 23:29:43
7
Mahamadou salissou :
Muhammadou Rasululah SAW 🥰🥰
2026-09-16 21:26:03
10
Mudjitaba Cisse :
wlh yarinyar nan tadade tana burgeni saboda sanin qur aninta da hidimar da takemishi
2026-09-16 23:58:57
5
AYI SALATI :
gwani allah ya kara sutura danisan kwana🙏🙏🙏
2026-09-16 11:50:02
13
باش دنيجوا👳♀️♾️ :
sanin hanu sai mai kaya
Allah ya qara sutura gwani wallahi ka tafi da zuciyata
2026-09-16 19:06:42
13
Abbafty :
yayan tane fa
bakaga suna makaba
yaran kirki☺️
2026-09-16 19:42:59
6
أبو مالك جعفر علي :
لعبا ولهوا
2026-09-16 13:35:11
6
AL KUTUBI INTERNATIONAL 📚 :
Allah yakai ladan kabarin iyaye
2026-09-16 22:05:09
5
BABAN KOWAH ✌️ :
Gwanii yazo zance gurin gwana 😂
2026-09-16 23:25:28
1
To see more videos from user @gwaninajeebmaiallo, please go to the Tikwm
homepage.