@isar_na_imamali12:

AISAR NA IMAM ALI
AISAR NA IMAM ALI
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 September 2026 13:19:41 GMT
6620
651
52
92

Music

Download

Comments

09079008623bakiridris
bakir idris :
haqqun Allah ya qara Lfy
2026-09-16 23:13:59
0
sadiqu.abdullah
Sadiqu Abdullah :
Allah yaqara sabati ya fadima ya Ali 💕💕💕💕💕🙏
2026-09-16 19:20:35
2
kauranshehu
adam na fadima 53 💔 :
Ka yi afuwa, Sayyadi. Wannan da kake ganinsa, wannan abin girmamawa da ake cewa Ahlul-Baiti suna da shi, baya so, musamman Sayyida Fatima da Imamu Ali. Saboda haka, wannan ba abin da za ka kula da shi ba ne. Bai san abin da yake yi ba. 🙏🏾🙏🏾🙏🏾🙏🏾
2026-09-16 14:10:55
4
oumarzaki759
Oumar,zaki :
good
2026-09-16 14:42:25
1
baballe156
BaBALLE. KhanPLis :
kinaburge ni
2026-09-16 14:48:14
1
urwatu.shehu.sani
urwatu Shehu sani :
Masha Allah
2026-09-16 13:44:35
2
user8759627652463
Mustapha Yanjiye :
Ya Ali 🥰🥰🥰
2026-09-16 22:14:04
0
nazeerhisbah
Nazeer Muhammad Nasir :
Gaskiya ne an lalata mata imani wallahi
2026-09-16 22:05:12
0
usaini.dan.faira.yobe
Usaini Dan Faira Yobe ⭐ :
Wannan gaskiyane afada Mai
2026-09-16 15:29:21
1
user5871650685973
Nus@ib@ s@Ni :
gaskiyane Allah shine aliyu
2026-09-16 22:13:08
0
umar.hashim70
umar hashim :
gaskiyane masoyi Muna ziyara
2026-09-16 13:57:50
1
user5281287075166
Naziru Umar :
Muna ziyara
2026-09-16 15:04:21
1
habibu.mai.fadima
Habibu Mai Fadima :
Allah yafaranta msy
2026-09-16 21:32:16
0
babansalahu
Baban Salahu :
dok wannan daga baya ne
2026-09-16 22:07:06
0
ajibniameygmail.com
DR AJIB ⌚️⌚️⌚️ :
Gaskiyane maulana
2026-09-16 22:00:35
0
user8701161761219
IBRAHIM SOKOTO 08074950511 :
nagode namu
2026-09-16 21:22:04
0
abdulmumini227
DARULQuran :
masha Allah mgd Alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah alhamdu lillah
2026-09-16 19:59:47
0
shuaibu.alkasim1
Shuaibu Alkasim :
صدقت
2026-09-16 19:47:59
0
abdulganiyyuada46
Abdul ganiyyu Adamu :
Bai da ilimi ne Al aliyu ana nufin allah
2026-09-16 14:32:38
2
abdulkarimaliyu5055gmail
Khareem aliyu :
muna san imamu ali amma gaskiya akwai guluwy acikin maganar nan
2026-09-16 18:29:20
1
abdullahiisahdanb8
Abdullahi isah Dan basaja :
kana sata tana zagin mutane
2026-09-16 18:04:12
1
user9924281438181
Jazban mama jos :
😂😂😂😂😂😂 Kai Kai Kai wannan Shubha haka
2026-09-16 22:26:44
0
shaaibuharuna815
SHA'AIBU HARUNA :
kai malam Akwai bambanci tsakanin العلي da kuma علي Allah shine العلي Imam Ali kuma shine علي sannan ba علي acikin sunayen fiyayyen halitta idan akwai ina jira a kawo inda aka ambaceshi da علي Don haka wannan shirka ce ƙarara wallahi Allah ya ɗora akan tauheedi don soyayyar Imam Ali
2026-09-16 18:19:08
1
masoyinaannabimuhammadu0
Mukoma tsangaya :
😂😂😂😂 uban nawa keke gayawa haka
2026-09-16 23:27:54
0
nasirsaad45
Nasir Sa,ad D R O :
Mal yafika gaskiya wannan zance naka akwai hainci acikinta wallahi.
2026-09-16 22:04:54
0
To see more videos from user @isar_na_imamali12, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About