@ali_mustapha_bukar: Matan da zai aura ne yagane tana da gemu da gashin Qirji ? #dr_abdallah_gadon_kaya #engr_abdullahi_adamu_musa #ali_mustapha_bukar #AmsoshinTambayoyi #IslamicTikTok
to akwai matsala abar Maganar gemu itace tagaya masa tanada gashin ƙirjin
2026-09-16 15:57:21
4
Emerald veils_nd more :
Na cewa abun pcos. Hormones ne hormonal inbalance
2026-09-16 15:59:57
7
Namis_couture :
to su da basuyi aure ba ina ya gani fada mishi tayi ko yaya muna bukatar karin bayani
2026-09-16 16:18:21
4
Naana_K :
Maza please akwai hormonal imbalance koh PCOS.
2026-09-19 08:03:53
1
zainab Muhammad :
PCOS
2026-09-16 15:09:55
12
𝑪𝒍𝒂𝒔𝒔𝒚 𝑴𝒂𝒎𝒂 | 𝑭𝑯 :
dan Allah inason tura tambaya Amma bansan ya zanyiba
2026-09-16 15:04:45
1
nuraddin ahlsn :
abun mamaki amma ya akayi har yaga kirjinta yasan da gashi dan Allah
2026-09-16 14:54:21
7
NANA FATIMA 466✅ :
mlm be like meehh🤣🤣🤣
2026-09-16 16:33:26
5
jamcy kala :
ya malam yace mee
2026-09-16 15:32:35
4
Autah💎🦋💗 :
@💓🦋Autah💎🦋💗: @💓🦋Autah💎🦋💗: @💓🦋Autah💎🦋💗: Malan inada tan baya wada zan aurane tunda akasa ranan auremu baya kirana sai Yayi wata koh sati kafin yakirani basai daya bah basau biyubah yake mun wanna abun in namishi magana sai de ya cemun Na yah kuri malan maiye hakan yake nufi dan allah🙏🙏
2026-09-16 16:07:02
3
𓆩𝓗𝓪𝓷𝓲𝓻𝓪𝔂'𝓼 𝓰𝓵𝓪𝓶𓆪 :
Astagfirullah
2026-09-16 15:28:10
6
CEO369🫧🩶🌚 :
Allah sarki bawar Allah 😹😂
2026-09-16 18:45:30
2
BASHIR YARO✌️ A..B..T✈️ :
2026-09-16 21:10:29
1
Call-me Mrs kader❤️🦋💍 :
😂😂😂wlh malan ya bani dariya
2026-09-16 15:06:22
2
sabrenesma :
🤣🤣
2026-09-16 16:32:18
1
Maman"Arfat :
mallam yace mee
2026-09-16 17:25:25
1
Muhd Ashiru :
Ya malam yace mai😂😂
2026-09-16 16:24:01
1
أشرف آدمو روني :
Malam yace meh🤣🤣🤣
2026-09-16 16:26:41
1
mamankhadee collections :
🤣🤣😂😂😂😂mai
2026-09-16 15:52:54
1
mom affan collection :
Allah sarki malan yace mai
2026-09-16 17:57:24
1
Aminatou Adam 🫶 :
😂 astagafurullah 🫢
2026-09-16 15:20:32
1
A.M Signature foods :
Pcos
2026-09-16 15:35:51
1
To see more videos from user @ali_mustapha_bukar, please go to the Tikwm
homepage.