@interlink74760413: 🪪 The 10M Linkers NFT is more than a collectible! Ga eligible Linkers, wannan NFT na iya zuwa da wasu ecosystem benefits kamar: 💎 Business Token airdrops daga participating projects 🌐 Discounts kan domains ta InterLink Name Service 📈 Trading fee rebates akan BitFlip 🚀 Priority access zuwa wasu ecosystem benefits da campaigns Wannan ya nuna yadda milestone rewards za su iya zama wani ɓangare na ecosystem experience. Idan kana cikin First 10M Linkers, ka duba eligibility ɗinka. 🔐 #InterLink #ITLG #ITL