Wai waye mentor din Dr. Apple na Business Strategies 😄🍏
2026-09-18 07:21:40
1
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-16 17:22:37
55
اسماعيل :
Kamanta kace duk wanda yasaya 18 kai zaka kaimasa aduk inda yake a nigeria?
2026-09-16 17:05:16
36
Hauwerhncy’s _Food_and_snacks :
Kai dr apple karshene kullum kala business strategies yake dazai sa mutane su siya kayansa yan kasuwa please learn from him Allah yakara kasuwa mai albarka
2026-09-16 19:09:06
17
BIG JEEBOY 🦅😎 :
Mu masu iPhone 11 da masu xr munada meeting karfe sha biyu 12:00am na dare🙆🏽♂️🥹😭
2026-09-16 18:51:51
5
Basira Dayyab :
allah kai mana arziqi mai albarka🙏
2026-09-16 18:17:41
5
i.g.muh'd :
Dr apple international
2026-09-16 18:12:54
1
💫ABBA KING💫 :
Allah y taimaka y kara Arziki Dr.
2026-09-16 17:20:55
8
M.Y.S.T.I.C.A.L😶😇 :
wannan bawan Allahn fa dagaske business yakeyi. Allah Ya qara taimako
2026-09-17 12:10:47
7
@rabiusalisu5 :
Indai business strategy ne yana nan a tare dakai
2026-09-16 16:28:04
8
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Mai karanta comment Allah maka albarka 😂🥰
2026-09-16 17:49:15
7
Nacho :
Duk wannan packaging din a cikin kudin mutum za’a cire idan ya siya wayar 😂
2026-09-16 17:09:46
22
Shamsulawal :
CIKIN KUDIN NE, BA KYAUTA BANE
2026-09-16 17:00:54
9
aleeyu yahaya :
kai sorry dan ka suwa allah ya kawo babban rabu
2026-09-16 16:30:15
18
jr__xmqn :
Pls ajemin duka four color din bayan na karbe ribar kudin hanun jarina na dangote zan turoma pls kar card in ya kare
2026-09-16 17:48:07
5
Geo Buba :
this guy knows how to run a business
strategy na water!!
2026-09-16 17:46:12
5
To see more videos from user @oumar_farok, please go to the Tikwm
homepage.