@dan___sanatah___jega: #viral #myjourney #CapCut #foryoupage❤️❤️ #foryou

dan___ senator___jega🦅
dan___ senator___jega🦅
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 September 2026 16:30:54 GMT
339806
31162
324
326

Music

Download

Comments

aliyuzannah001
ALIYU ZANNAH PHONE STORE :
Waya shigo comment domin yasan meyafaru ya mun like😂😂
2026-09-17 11:13:38
438
sk__jegah
SK____JEGAH :
Allah ya tsare gaba[Hands open][Hands open]
2026-09-18 00:55:57
0
muhdn12
Najeebullah :
yan uwa mukula da sallah akan lokaci🙏
2026-09-17 13:15:16
82
jamioinsaudia
Jami'o'in Saudiyya :
i'am here to know what's happening!!
2026-09-18 02:21:00
0
stichdesign4
AY *BOUGPHATY 📊📊 :
Yafito daga gidan dan kande ne shine family muke murna 😂
2026-09-17 15:59:34
36
yahayaahmad235
YY danmalam :
Wallahi yan uwamata duniyane🥰
2026-09-17 09:30:32
40
uthmanedrith
Usman Idris :
Idan naga 'yan uwa suna nunawa 'Dan uwan su ko 'Yar uwarsu irin wannan soyayya sai naji makar nayi kuka sbd bansamu irin wannan soyayya awajen 'Yan uwana ba, duk na nuna musu soyayya da son cigaban su.
2026-09-17 11:51:11
52
auwal.yusuf458
D. HANI :
ayiwa annabi salati 🙏🏻🙏🏻
2026-09-17 18:48:49
12
munzali_kazaure
Munzali Kazaure :
abokina yadawo Gida cikin salama Masha allah. allah qara arziki
2026-09-17 12:36:26
24
abdullateefubadbt
Abba K :
bayan tafiyar sa maiduguri kenan yadawo gida lafeeya
2026-09-17 13:03:55
8
abdulhaq__je
abdulhaq__je :
Allah yatsare GABA ya yaye damuwa
2026-09-17 09:33:57
14
mstextiles3
mstextiles3 :
Masha Allah my friend
2026-09-17 17:45:46
0
sadakatujjariyah
Sadakatul jariyah :
Wllh wannan classmates Dina ne a secondary school Dan Allah me yake faruwa dashi ne
2026-09-17 13:24:43
20
aleeyou201
🛠️🛠️ aleeyou aleeyou 🔩🔩 :
sorry life 😭😭😭
2026-09-17 16:32:17
0
mawakiofficialangnuraad4
Nura Agarba :
masha allah congratulations
2026-09-17 15:11:01
0
banking_agency
️ :
Wani Yay Mana Bayani
2026-09-17 09:05:36
18
king.eemdee
Bin Ibrahim 👨‍👦🦅💙 :
What happened
2026-09-17 13:23:53
1
khadija.umar422
Khadija Umar🐍🦋🥰 :
Don Allah asamu wani yayimana bayani Meyafaru dashi ake ririkesa 😂
2026-09-17 18:30:00
6
yusufabubakar28418
sai_godiya_Jegah oo1 :
masha allah congratulations
2026-09-17 06:02:07
7
dantasau_02
Isma'el.dantasau02 :
Meke faruwane haka aimin bayani ban fahimtaba
2026-09-17 20:54:14
1
khalidbala895
khalid bala :
meke faruwane haka
2026-09-17 20:09:02
0
_mai_gidan_002
MAI GIDAN002 :
masha allah dan uwa 🥰
2026-09-17 16:18:00
1
0nana2679q
Onana Nazifi :
Al Ya allh
2026-09-17 18:38:34
1
viscacatalonia02
Marc casado :
kamashi akayi ya dawo 💔💔
2026-09-17 10:57:52
4
real.ansu.mgd
Real Ansu AAj :
Allah ya tsare gaba
2026-09-17 10:49:35
3
To see more videos from user @dan___sanatah___jega, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About