@mjaaafar: Today, UMDUTEX had the privilege of meeting with 18 First Ladies from across Northern Nigeria. 🤝✨ Remarkable women who represent the strength, compassion, and leadership of our communities, championing initiatives that touch the lives of families and inspire the next generation. ❤️🌍 UMDUTEX had a fruitful discussion on how we can improve and contribute to education, create more opportunities for our youth, and support meaningful initiatives that will shape a brighter future. 📚🎓 A truly inspiring and productive engagement. 🇳🇬✨
Umdutex. Da fatan kuna lafiya.
Ina yi wa kamfanin umdutex fatan alheri da samun ci gaba. Allah Ubangiji Ya ƙara wa kamfanin albarka, Ya ɗaukaka shi, Ya bunƙasa kasuwancinsa, Ya yalwata arziki da nasara.
Allah Ya sa duk wani aiki da ake gudanarwa a kamfanin ya zama sanadin alheri, Ya ƙara masa kwastomomi da amintattun abokan hulɗa, Ya kare shi daga duk wani cikas, Ya kuma buɗe masa ƙofofin arziki da ci gaba.
Allah Ya washe sa’a, Ya sanya albarka cikin dukkan harkokinsu, Ya ɗaga darajar kamfanin umdutex, Ya ba shi nasara da dorewar ci gaba. Amin ya Rabbal Alamin. 🤲
2026-09-18 21:39:29
1
Haleematouh :
wai a ina kuke boye wah ne 🤣🤣
2026-09-17 20:34:33
1
To see more videos from user @mjaaafar, please go to the Tikwm
homepage.