@humkamincense: #foryou

Humkam turarenwuta
Humkam turarenwuta
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 September 2026 20:26:49 GMT
506022
26912
320
879

Music

Download

Comments

sakina.yar.mama
sakina yar mama :
to shi Kuma nufashi ta ina za a shaka
2026-09-17 08:16:29
158
ummu_hamuds_icon
Ummu Hamud's icon.. :
Hmmm,Numfashi dai Wlh😳😳
2026-09-21 18:16:39
0
jeexuman6
Jeexu man :
Wllh nazaci shehu Ibrahim ne aciki
2026-09-17 10:32:14
47
outsideboy092
Muhammad Gambo :
aci gaba da yayiwa annbi salati 🙏🙏🥰
2026-09-17 09:14:51
56
gombawaa
GOMBAWA :
Dan allah nima idan bikina yazo zankawo tawa a babbakamin ita
2026-09-18 22:12:44
8
haidar_aliyuu
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Maza suna zuwa?
2026-09-17 15:57:14
13
queenzarah3558
Queen zarah🌹🥰💞 :
Ikon Allah wlhy da farko nazaci shehu Ibrahim Inyass ne aciki
2026-09-19 21:43:03
2
narjiss556
نجاعة عبدالعزيز🧕 :
mukam masu asma saigani sai hangen wagga abu , muda haka kawaima shakan numfashin kadan yakemana[Crying]Allah daiyabamu lafiya kawai
2026-09-19 08:50:03
8
tattabara02
Tattabara🕊💚🕊 :
ta ina zan na numfashi to
2026-09-17 11:15:06
5
salees.37
Salees 37 :
Amma ya kamata ace akwai gurin shan iska,saboda kula da lafiya, matukar ana dan daukan lokaci
2026-09-17 17:38:57
7
meena23708
mar'atussalihaaa🧕❤️ :
plss wani state kuke
2026-09-17 16:21:24
4
ibraheemsalisu0
ibraheemsalisu :
mene wannan
2026-09-17 09:06:21
5
_dijahpie.ng
_dijahpie.ng :
Akwai oxygen ne a chiki 😂
2026-09-17 15:55:59
2
roumaissa.fachion
Roumaissa fachion😍😍 :
Macha Allah kullum sai sabon cigaba kike fitowa dachi chiyasa kinyi zarra
2026-09-18 19:37:56
1
annoor207
Light upon light :
mu masu asma wayyo
2026-09-17 12:08:16
3
salisusaeed60
Soja :
bayan gyara jiki a gyara hali
2026-09-17 12:20:06
7
autarmamaautarmama5
autar mama💓💓💯 :
dan allah nawa akeyi
2026-09-18 17:13:06
1
sarahs_treats
@sarah's collections & more :
Se d Ke wllh anty hunkam
2026-09-18 14:40:18
1
sabioubayarbe
sabiou amadou :
Macha allha
2026-09-17 12:02:17
1
aliyu_musa_elnafaty
aliyumusaelnafaty :
wanda banda mai asthma
2026-09-17 12:28:01
2
oumnabeeha2
OUM NABEEHA ❤️🥰 :
numfahi fa
2026-09-17 13:46:34
3
ufatima02
Fatheema umar :
me asthma kam saide afuto da gawansa
2026-09-17 11:26:06
3
aishaglowup
aishamuhammad173 :
wato kokullun kanadawowa sabuwa.inde akan rijalune tho sesun nuna hali.i always make my self so happy. ingyara kaina inkalli kaina inso kaina dakaina.
2026-09-17 15:24:23
3
umu.ukkty
umu ukkty :
Wallhi a me bude kai akasani ina fitowa na yanke jiki
2026-09-17 21:49:56
2
fauzarh64
🫧FAUZARH -COLLECTION 🫧 :
Wannan ae tsaf sae na nuna a ciki😂
2026-09-17 14:43:00
2
To see more videos from user @humkamincense, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About