@prof_usman1: Replying to @abubakarisa1358 Idan kina soyayya da Introvert, zai shirya magana tun kafin ku haɗu… amma da zarar ya gan ki, sai ya manta abin da ya shirya. 😂❤️ #Introvert #Soyayya #HalinMutane #HausaTikTok #ViralHausa
Prof USMAN🕊️
Region: NG
Wednesday 16 September 2026 20:31:06 GMT
Music
Download
Comments
Yusuf Brother SMC 📚📊 :
of course 100% right
2026-09-17 17:26:58
2
Abdulmalik mki malik :
wai kai Yaya akai kasan wannan😂😂😂😂😂
2026-09-17 12:13:59
2
bïg__mäyëë🧑⚡ :
Allah dai yasa babusu a nigeria 😞
2026-09-17 15:06:15
2
blessman jr :
first comment
wai introvert wane kalan aiki suke yi ma'aikatan gwamnati ne ko yan kasuwa ne
2026-09-16 20:36:11
3
Hamza Dan yaya :
good job
2026-09-17 15:44:35
1
issoufou dan malam :
wly sake halaye na
2026-09-16 23:03:41
2
Musa Ibrahim :
hmm
2026-09-17 14:27:48
1
ابو بكر الصديق :
gaskiyane nima hakane
2026-09-17 17:34:45
1
sali alhassan :
hmmmmm
2026-09-16 20:33:38
2
Sabiou Moutari🇳🇪 :
dan allah karufa mana asiri🥰
2026-09-17 10:55:56
1
kabiru Muhammad :
wander full
2026-09-17 18:32:03
2
narasulu backup :
hmmmmmm
2026-09-17 21:00:31
1
aarichfa3 :
point of correction. shi yana magana da mutun ne a yanayin da ya sameshi.
2026-09-17 17:20:37
1
muhammedzino60@ :
fadamusu gaskia dai wlh
2026-09-17 15:58:10
1
young d malam :
wllh oga ina yawan ganin video ka,inaso nayi comment wani lokacin sainafara rubutun,sai infasa na goge,
2026-09-17 18:55:30
1
Bin harun bin idrees :
HHH 😀
2026-09-17 13:03:28
1
Abdulmalik mki malik :
Dan wannan sirrinane
2026-09-17 12:19:56
1
Abdulmalik mki malik :
Dan Allah kabar tona sirrina
2026-09-17 12:16:57
1
uthmanyallow :
hmmm
2026-09-17 05:30:51
1
r@al najieeb venie :
wlh hakane
2026-09-17 10:52:54
1
al ameen hm :
yes is true
2026-09-17 06:39:29
1
souleiman farhan 😂😄🇷🇴🇷🇴 :
malam ya kake ganu mo
2026-09-16 21:27:30
3
moctar 227 :
wannan gaskiyane
2026-09-17 09:02:35
1
abubakarisa1358 :
Reality wanna haka yake muna godiya 👍💯
2026-09-16 22:12:51
2
ubaidullahi0 :
Ya yanayin Ibadar introvert take Koh yana sallah akan lokaci
2026-09-16 20:42:35
1
To see more videos from user @prof_usman1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.