@hikimatv0: #hikima #motivation #lifequotes #🔥 #

𝐇𝐢𝐤𝐢𝐦𝐚_𝐓𝐯
𝐇𝐢𝐤𝐢𝐦𝐚_𝐓𝐯
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 16 September 2026 20:40:04 GMT
32280
3789
127
102

Music

Download

Comments

anasabubakar884
O2 🇹🇳 @842 :
this life no balance Bako Mae Allah na tare da mu wllh
2026-09-17 17:17:33
0
umargandu4
Umar Abba iliyasu :
halin da nake ciki kenan wani lokacin ko bacci na kwanta xanyi sai tunani yayimin yawa bacci yaƙi xuwa,sai nayi nisa a tunanin sai kawai natuna Allah shi yake komai lokacin da yaso,sai na samu Salama tare da yaƙini.
2026-09-17 10:40:30
22
abbertyusman1
✨ABBAS USMAN🫡  :
Wllh hakane kamar dani kake kuma abinda yafi sani baƙin ciki shine zan,rasa wacca zuciyata ta rayu da soyayyarta ban,taɓa son wata ba inba itaba itace first love ɗina nima nine first love ɗinta amma haryanzu muna tare kusan shekara 7 🥹😢😭
2026-09-17 19:30:04
11
ramluwalfalak7
الرمل والفلك :
wannan maganar haka yake this coming November shekarata 28 nima qalubalenda nike fuskanta kenan ammafa inama allah gdy akowani irin hali, hidimar ƴan uwana da iyaye yahanani cimma abinda nakeso amma bandamuba, amma nasan sarkin qarfi yana kallo kuma banyanke qaunaba daga rahamarsa, iya abunda nayarda dashi cewa komi lokacine kawai!!
2026-09-17 18:32:32
12
mustapha.saeed89
Mustapha Saeed 💨🕊️ :
Allah ya kawo mn mafita a rayuwar mu don girman Annabi da al qur ani.😞
2026-09-16 21:57:12
24
grateful0541
Bn Usman🌴 :
Allah yasa mudace🤲🤲
2026-09-17 17:30:32
0
huduasani
Hudu A sani :
but god day
2026-09-17 15:01:27
0
umarkulu1
M_U ✅ :
same here
2026-09-17 15:17:01
0
muazusanda0
Light 💡 :
Muna Nema Kuma ALHM 🤲 Bamu Bin Mata Kuma Bamu Shaye Shaye Kawaii dai Muna Neman Halal😥😥🙏
2026-09-17 07:40:45
5
sani_a_fatah
Sani Abdulfatahu :
Exactly 💯
2026-09-17 17:21:44
0
ashiruhalidugmail3
user6110949847642 :
Mukam ba abinda zamu cema allah sai godiya allah alhamdulilah with 29 gida hajji me and mom still akwai kuddi masu nauyi hanuna nagode allah
2026-09-17 21:59:09
3
salisidrisadam1
s i adam :
wallah kuwa mutuminah munacikin fargaba ba dare ba rana Allah kadai yasan halin da mukeciki
2026-09-17 15:24:05
2
ss.rn16
SS Rn🟢 :
Allah ya zai yi mana komai insha allahu
2026-09-17 07:56:57
2
armeenapple
AmeenApple :
Wallahi gaskiya ne, Allah ya bamu arziki mai albarka 😥
2026-09-17 19:52:51
1
waleetpogba
BIN MUHAMMAD FX📊 :
Wllh hakane nih ma halin danaki chiki kinan Allah yah kawo mana dau ki
2026-09-17 05:47:03
2
abbakar.assadeek.badoo
baddow :
gsky ne wannan duk da cewa ni Shekara ta Sha Tara ne zuwa ashirin ne ammah Ina wañnan tuna nin kullum Allah ya mana me kyau duniya da lahira
2026-09-17 16:14:28
0
esharq_abdulqadir
YOUNG_LEGEND🔋 :
hmm🥹🤧
2026-09-17 18:40:25
0
abdallah0001m
Abdallah🤓 :
yan 20 zuwa 30 gather here 😭
2026-09-17 23:08:29
1
abdul_kanny1
ABDUL_KANNY :
wallhi sak abinda ke zuciyata ubangiji ALLAH ya muna mafita alkahairi ya datar damu ya bamu nasara a rayuwarmu ameen🙏
2026-09-17 17:40:55
1
abubakarr_sadiq_ibrahim1
ÀBUBAKAR OTF 🦅 :
Allah ya zai yi mana komai insha allahu muna nema
2026-09-17 15:17:40
1
khaerangidanqamshi
Abdulhadi Muhammad Ibrahim :
Allah y zama gatan mu
2026-09-17 11:37:54
1
mahmudrailwanu1
Abu’A’isha :
Babu Wanda yake cikin fargaban rayuwa kamar matashin dayake shekaru 23—30 wanda yake tunanin cewa lokaci yana kuremasa gashi kuma babu abinda yacinma arayuwa
2026-09-17 05:07:02
1
c.e.o.a.a.zaki.001
C.E.O✨A-A.ZAKi-001 :
🫀💔😭🥹🙏🏾 khairan in sha Allah 🙏
2026-09-17 01:34:50
1
yahayaabdullahiyu
kakale plumber :
wallahi hakane
2026-09-18 15:23:05
0
princeabbagoma10
prince _abbagoma✨ :
kula mace idan ba aure zakayiba banaka bane bro shaye shaye banaka bane bro kashe kudi a inda bai daceba duk ba naka bane bro manada mafarki manada buri akwai su mama da baba akwai sister's da brother's mutsaya muyi abinda yadace bro rayuwa kullum batada tabbas allah yacika mana burikanmu ammafa kai zakayiwa kanka fada bawanine zaiyimakaba allah yasa mudace amma duk yanda rayuwa zata kasance never give up bro
2026-09-18 17:09:35
0
To see more videos from user @hikimatv0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About