@haifan50: #🚨 WANNAN MAGANAR TA SHAFI MATA NE MUSAMMAN! ’Yan mata, ku saurari wannan magana da kyau. ⚠️ Wasu abubuwa da ake ɗauka wasa na iya zama sanadin nadama da matsala a rayuwa. 🎥 Kalli bidiyon har ƙarshe—wataƙila saƙon nan ya zama darasi a gare ki#sheikhabdurrazakyahayahaifanhafizahullah #allah Ubangiji ya karama lafiya da nisan kwana mai tarin albarka