@labarai24: Dalilin shigar da Malam Lawan Triumph kara Kotu Muhammad Albakhari Mika’il, jagoran ƙungiyoyin da suka shigar da Malam Lawan Triumph ƙara a gaban kotu, ya yi karin haske kan dalilin matakin da suka ɗauka da kuma zargin tunzura jama’a da ake yi masa. Ku kalli cikakken bayani a bidiyon.

Labarai24
Labarai24
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 05:16:49 GMT
56909
3916
187
229

Music

Download

Comments

samsung_parts
SamsunG Parts :
duk wanda yadauki wnn maganr amatsayin tatsuniya yayiming liking
2026-09-17 09:45:07
90
user3659677096829
habu dala :
ku rungumi Al karmawi mana da mansur kaduna
2026-09-17 11:41:26
13
user9500516759341
maryam Muhammad :
sannunka sarkin son zuciya.
2026-09-17 12:43:29
5
abubakarcpt
Abubakarcpt :
To Wai kuyi muqabala mana 😁
2026-09-17 12:08:09
11
h.sass1
sass :
dan girman Allah kazo kuzauna kuyi mukabala dashi dan Allah
2026-09-17 21:39:06
2
nasirubasiru196
Nasiru Basiru :
ml bakari allah yasakamakada alkairi
2026-09-17 10:45:34
4
saniauwalmuhammad0
Dr sani Auwal muhamm :
Yana magana Kamar Addinin guda biyu ba Daya ba kokuma wata jam iyyar siyasa kaicho😢😢😢
2026-09-17 13:35:08
0
ridwanumuhammad5
ridwanumuhammad5 :
kwaraikuwa mlm
2026-09-17 07:37:01
3
keybeeinternational
K B. B .N. K International 🫰 :
segani sebari
2026-09-17 15:05:56
3
abu_hibban1
abu_hibban1 :
Tazo mu jita 🙏🙏
2026-09-17 11:26:13
3
usmanmuhammadinuw04
usman Muhammad inuwa :
wallahi kuwa
2026-09-17 17:52:46
1
brossg19
Isa Muhammad Zakariy :
wallahi wannan zancen gaskiya ne
2026-09-17 06:41:07
2
malami.youth.mobil
KEBBI YOUTHS 4POLITICAL FORUM :
Ku bada malamai ayi mukabala dashi
2026-09-17 18:56:13
1
alkamilfreedom819
Alkamil freedom :
kamanta Abdul inyass
2026-09-17 16:33:24
2
abdulazizaminu241
abdul_a_z :
Allah ykr kusanci Maulana
2026-09-17 21:00:35
1
muhammabhabiburayyanu
muhammabhabiburay :
gayamasu gaskiya koba saso
2026-09-17 14:37:47
1
r.square36
Rufa'i Rabi'u Adam :
Alkarmawi fa
2026-09-17 18:25:24
1
albani2211
Naseer Umar :
alkarmawi faa
2026-09-17 18:15:30
1
muhammadadamu77
Dr Adamsy :
Kanada sonzuciya wallahi
2026-09-17 06:37:56
2
fkd.sitti
FKD SiTTi :
m lawan basaanka bane
2026-09-17 09:43:57
1
abbaali119
Aliyu Musa :
toh ku rungumi alkarmawi da mansur kaduna mana
2026-09-17 11:05:58
2
dan_daura10
Dan_daura :
billahilazzeem wann mutumin idan kaga yagama da duniya lafiya to duk duniya komai kayi kasha
2026-09-17 09:48:12
2
aliyu_m1
aliyu :
Allah yaimaka abindakai
2026-09-17 13:02:35
1
tidjaniousmane613
Tidjani ousmane :
wannan gaskiane tijjanawa kun nunawa dunia kune asalin masoya annabi Mohammed rasulullah S A W
2026-09-18 11:38:59
0
nafiuabubakar731
nafiuabubakar :
Gaskiya baka da kirki
2026-09-17 06:30:42
0
To see more videos from user @labarai24, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About