@tunatarwarmalama: Hakikanin yadda uwa take, By Malama Khadija Abdurrahman. #tunatarwar_malama #islamic_video #nasiha #muslimah .

ᴛᴜɴᴀᴛᴀʀᴡᴀʀ ᴍᴀʟᴀᴍᴀ
ᴛᴜɴᴀᴛᴀʀᴡᴀʀ ᴍᴀʟᴀᴍᴀ
Open In TikTok:
Region: NE
Thursday 17 September 2026 05:42:10 GMT
90171
11276
348
1400

Music

Download

Comments

assalafy851
@matar Usman 💕💍 :
my mom my everything ❤️
2026-09-17 10:34:38
0
ahmaduhajara65gmail.com
Hajara Ahmadu :
masha Allah may God bless my mother
2026-09-17 18:26:56
0
faruza58
Queen Larry :
May Allah give them long life
2026-09-17 19:08:15
0
2327hauwamaijirgi
Hauwa maijirgi :
tabbas 👌 wannan gaskiya ne 👌 Allah yasaka musu da alkhairi 🙏
2026-09-17 09:15:54
34
abdulazeez_bin_muhd
abdulazeez_bin_muhd :
Allah Sarki mahaifiyya ta Allah yasa kina Aljanna madaukakiya 🥺🥺🥺
2026-09-17 13:38:28
14
mommyspri3
hajaraisa802 :
Allah ya azurtamu da yaya Nagari Allah ya sa munada Rabon haihuwa a Duniyar nan
2026-09-17 07:46:11
26
hja15324679087512364449
Hajia :
i Love you mama
2026-09-17 11:18:57
1
zeylove46
ZEYNAV🦋❤️💍  :
Allahu ya jaddada rahama a qabarin iyayen mu🥹🤲🏻
2026-09-17 13:52:23
1
nanan_mamah_
❤👑💫𝒜𝓎𝓈𝒽𝒶💫👑❤ :
Allah ka qarawa iyayenmu tsawon rai kajiqan waanda suka rigamu gdn gskia
2026-09-17 13:04:07
8
sayyadamailalle
Hennah by sayyada 🌿🌿 :
Wayyo mama 🥺🥺ubangiji Allah ya jikanki Allah yagafarta miki hakika munyi rashi 😭😭😭😭😭
2026-09-17 09:04:15
8
jalal7868410804407
Fatima abduljalal :
ya Allah kakarawa mahaifiyana Nisan kwana da lafiya,ya Allah kana Gani ita kadai taragemin aduniya,Banda kowa aduniya sai ita sbd Banda Yaya Banda kanwa Banda kowa nikadai tahaifa, ya Allah kabarmin ita😭😭😭
2026-09-17 17:45:28
4
sadeeyscollection1
Sadeey’s collection 🛍️🛒 :
Wallhi Hakane 🥺🥺🥺
2026-09-17 08:39:08
0
oummusayyid
OuMMu-SaYYid :
Allah ya jikan mahaifiyata Allah ya gafarta mata Allah yayi mata rahama Tareda sauran musulmai gaba daya 🤲 😢
2026-09-17 11:51:59
7
tamuduszoboandmore
Tamudu’s zobo n more :
Ya Allah na rasa mahaiyata june 30 Allah ya gafarta wa iyayenmu baki daya
2026-09-17 10:04:54
7
safiya.haruna.zak
Safiya haruna Zakariya :
Allah kasakawa mahaifiyata da alkhairi
2026-09-17 05:55:13
14
fateemah.sunusi.al
Fateemah sunusi Ali :
Uwa ta daban ce Allah yasa mu rayu cikin yaranmu muga girmansu yyi mana tsahon rai me albarka
2026-09-17 09:44:47
9
ummusalmah43
Salmah AMV :
wllh ni tawa bata so na ko.kadan
2026-09-17 12:59:00
2
zeinousalissoumoh
zeinou :
Allah ya jikan mahaifiyata😭😭😭😭
2026-09-17 13:58:27
1
ruky2205
Ruky Abdulrahman :
Allah yajikan mamata yasata aljanna
2026-09-17 11:51:24
2
abdoul.aziz4201
Abdoul Aziz :
gaskiya ne allah ya ijkan maman
2026-09-17 10:32:53
1
adamaarh_adam
Oum Jasraah🥀🕊️ :
Allah ka sakawa iyayen mu da gidan aljannah❤️🥰🥺
2026-09-17 10:23:56
3
babsondz
BABSON Fashion :
Allah yajakonan uwar yabasu lfy da Nisan Kona mukuma da namu sukarasu Allah yajikan su darahama 😭😭😭
2026-09-17 13:30:23
2
mamanhousna
MamanHousna :
Alhamdulillah a la ni'imati, yah hayyu yah qayyun ka shirya mana zurriyar mu baki daya
2026-09-17 09:50:23
1
diamondasmee1
Asma’u aminu 🤍🕋 :
Allah ya jikan ki mama
2026-09-17 10:02:27
2
abdoul.ousmane87
Abdoul La4️⃣ :
Wlh hakane Allah yakara bamu abin da zamu kewtata mousou 🙏🙏
2026-09-17 16:35:22
1
To see more videos from user @tunatarwarmalama, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About